Zainabu abu complete hausa novel document

Zainabu abu complete hausa novel document

 

 

Zainabu ABU Hausa novel Complete
Author mummy islam
Size 1 428KB
File Type TXT
uploader hausanovels doc
ebook compiler Hausa ebooks
Price Free
Source HAUSA NOVELS
Group NIL
Story Created Story
Image Credit Shuraih 99%
date modified 7 Dec, 2021
Tags Hausa novel document

Zainabu abu complete hausa novel document Description:-

 

Zainabu abu hausa novel complete document
The book contains a wealth of entertainment including enlightment,funny and love, The author mummy islam as we found in the book but we didn’t confirmed her as the author of the book.

Ga kadan daga cikin abunda littafin Zainabu abu yakunsa

 

Da sallama tashiga gidan hajiya domin tanada kokarin ziyara yaya aliyu tatarar a Palo zaune akan kujera dasauri ta isa dakin oyoyo brother yaushe kazo yace mata “wlh nada ɗe da zuwa, gashi har yanzu babu hajiya babu alamarta.

 

Tashi tayi domin dora mai girki cemata yayi “hadamin black tea” nan ta shiga kitchen t dauko kayan kamshi ta haɗa mai takawo mai a cup tashi tayi sbda gida zata wuce yy aliyu yace “ki gaida umma nima ganinan zuwa amsamai tayi.

Bakin titi tanufa domin samun abin hawa. me adai daita ne yayi parking kofar tangamemen gete ɗin gidan nasu kudinshi taciro a hand bag ɗinta inda tashiga gidan da sallama baba megadine yaketa jeramata sannu durƙusawa tayi tana gaisheshi domin hafsat batada girman kai.

Bedroom ɗinta ta wuce domin watsa ruwa kaya tahau cirewa sannan t shiga bathroom dinta dadu,a a bakinta tadaɗe tana wanka sannan tafito daure da tawul goge jikinta tayi kana ta nufi dressing mirror ta janyo kujera ta zauna.

simple make up tayi tadau ko doguwar riga pink me adon black stone se dankwalinta shima pink ɗakin umma ta wuce domin faɗa mata yaya aliyu yazo.

Nanta tarar da umma tana waya d abbanta fita tayi domin jiranta ji tayi umma na kwala mata kira da sauri taƙaraso umma tace “hafsat meya faru ne¿”
hafsat tace “am umma dama yy aliyu ne yazo.

 

Ku karanta littafin : Renonta Zanyi Complete hausa novel document

 

Download Novel

Leave a Reply

Your email address will not be published.