Yarinyar Ce Tayi Min Fyade Hausa Novel Complete Document

Yarinyar Ce Tayi Min Fyade Hausa Novel Complete Document

Yarinyarce tayi min fyade, fyade Hausa novel, Yarinyarce tayimin fyade complete Hausa novel document, fyade novel

Yarinyar Ce Tayi Min Fyade Hausa Novel Complete Document

 

Ga kadan daga cikin abunda littafin yakunsa.

 

CHAPTER 1

Innalillah wa inna ilaihi raji’un! Ba shiga uku Aliyu FYADE kake Mata? Abban nana kawo agaji. Ihu akayi masa makwabta suka shigo nan aka rufesa da duka kamin aka sassabesa akayi waje dashi domin a gicce masa girman sa yayinda yake salati yana fadin wallahi ba laifi na bane yarinyar ce tayi min FYADE bani na Mata ba. Wani ne yace zama ka tsara ne idan kaka babu gaban ka.

 

ALIYU’S POV (zancen aliyu) Nasan zakuyi tunanin wannan ma wani labari ne saurayi na lalata da yar mutane. Ko kuma labarin iyaye masu barni yaran su ba tare da kula ba ana batasu Hmmm toh nawa daban ne.

Bawai Dan yafi sauran ba sai Dan yafi sauran tsari ba sai dan nawa yasha banban kuma da gaske ya faru. Ku ci gaba da karantawa domin jin yadda zata kaya dukda cewa ba dole amma ina tabbatar muku zaku fadakartu sosai da rayuwa na. Sunana aliyu bala bakabe inda abokan ke kirana Ababa wato a din farkon sunana sai ba da ba na sunan baba na da kaka na.

 

 

Ku Karanta : BINTU DIYAR BAYI CE Hausa Novel Complete Document

 

Tafe nake akan babur Dina inda na nufi gidan wa na. Iyayen mu sun rasu Dan haka wani lokacin a gidanshi nake kwana tunda inada dakina acan wani lokacin kuma sai in kwana gidan su aboki na kuma aminina wadda nake fadawa komai wato samir. Da shike sati na daya da dawowa daga makaranta hakan yasa na yanke shawarar zuwa muyi hira sosai tunda da kawai gaisawa muke. Yanzu kam ban fiya kwana a gidan ba Dan kunya nakeji domin nima yaci ace na zama magidanci dan fa yanzu shekaru 27 nake dosa gashi yan Mata sai zille min Suke ana Abu rimi rimi da nace zan fito sai su noke.

Sun manta cewa wasu su suke bin samarin nasu su fito su kuma suna kwana faka babur Din….

 

Yarinyar Ce Tayi Min Fyade Hausa Novel Complete Document download

Yarinyar Ce Tayi Min Fyade Hausa Novel Complete Document

Yarinyar Ce Tayimin Fyade Hausa Novel Complete
Name yarinyar ce tayimin fyade
Author Khadija Sidi
Size 329.08 KB
File Type TXT
uploader ZG hausanovels
ebook compiler Hausa ebooks
Price Free
Source ZG HAUSA NOVELS
Group NIL
Story Created Story
Image Credit Shuraih 99%
date modified 22 DEC 2021
Tags Yarinyarce tayi min fyade, fyade Hausa novel, Yarinyarce tayimin fyade complete Hausa novel document, fyade novel

 

DOWNLOAD.TXT NOW

 

Next : Matsatsubi Hausa Novel Complete

Leave a Reply

Your email address will not be published.