Yanda zaka saurari kiran wanda kakeso

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.

 

Wannan wani Application ne

 

Sunansa (CubeACR) wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.

 

Mene amfanin wannan Application din?

 

Wannan Application din zai baka damar yin recording din kiran da budurwarka takeyi ko kuma kiran da saurayinki yake yi. Na tabbata da wannan Application din zai butge ku domin yana recording cikin sauki, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.

 

Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.

 

Idan kana san downloading dinsa

Domin download na kudi

Download
Download
Download

Domin download na kyauta

Danna Nan
Danna Nan

Danna Nan

 

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

 

Kukaranta: Yanda zaka hana wayarka cin data

 

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

 

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.