Yadda Ake Fara Soyayya

Yadda Ake Fara Soyayya
Rate this post

Table of Contents

Yadda Ake Fara Soyayya

Yadda ake fara soyayya: A wannan shafin mun kawo muku matakai dakuma yadda ake Fara soyayya da kowace irin mace KO namiji.

Idan kasamu kanka a wannan shafin to Ina tayaka murna domun tabbas soyayya ba abar wasa bace. Anma inason Mai karatu ya amsa mun wadannan tambayoyin dazanyi kamar haka:

  1. Mecece Soyayya?
  2. Miye yakesa soyayya tayi karko?
  3. Miye sirrin sace zuciyar mace KO namiji?
  4. Wa’yanna abubuwa kayi KO kikayi har abokiyar/abokin soyayyar ka/ki yakarbe Ku?

Zaku iya amsa mun wadannan tambayoyin ta amfani DA akwatin comment dake kasa.

Yadda Ake Fara Soyayya

 

Yadda Ake Fara Soyayya

1. Kin Zarce Sauran Mata

Ina neman wata kalma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan furta miki cewa…..ke ta daban ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata. Zuciya ta da taki ba za su ta6a rabuwa ba har abada. Ina son ki.

2. Sinadarin Rayuwa Ta.

ya dun’kule zuciyoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya, ina fatan ba za ki bari wani d’an ‘karamin abu ya zo ya raba tsakaninmu ba? Ina son ki. Ke tamkar gishiri ce a cikin rayuwa ta, idan na rasa ki zan yi rayuwa ne da babu armashi a cikinta. Ki Huta Lafiya.

3. Zan So Ki Ji.

Da akwai wasu tarin tsintsaye da suke wuni suna tattauna batutuwa a kan irin matsayin da na baki a cikin zuciya ta. Zan so ki ji irin abun da suke cewa, domin kuwa a lokacin ne za ki tabbatar da irin son da nake yi miki. Ina Son Ki!

4. Ke Ce Murmushi Na.

Da akwai miliyoyin furanni a cikin lambun masoya a wannan duniya. Da a ce zan tsunko kowanne fure na baki shi a hannunki, hakan bai isa ya bayyanar da adadin yadda nake son ki ba. Ke ce murmushi na, kuma ke ce farin-ciki na. Ina Son Ki.

5. Sonki Na Motsawa A Zuciya Ta

Da akwai wasu lokuta da nake zubar da hawaye saboda ke, na san za ki ce saboda me?…..Da akwai wani lokaci da yake zuwa na ji tamkar na yi fikafikai na tashi sama…..Kin kuwa san duk saboda mene ne? Saboda motsawar sonki a cikin zuciya ta da tsintar kaina a cikin matsanancin shau’ki a dukkan lokacin da

na ji muryarki ko na tina da ke…..Ina fatan za ki amince mu rayu a tare har abada. Ina Son Ki!

6. Ki Yarda Da Ni.

A dukkan lokacin da dare ya yi, ki d’aga kanki sama ki kalli sararin samaniya, za ki ga wani tauraro yana saukowa izuwa gare ki, karda ki yi mamakin me ya sa haka ya faru? Ki yarda da ni.

7. My Queen

Yanxu ban da wata damuwa ko kuma matsala sai ta rashin ganinki, Duk da kasancewa kullum sai naji wannan zazzaqar muryar taki mai kama da kukan tsunnan carki.

Karanta: Sakon Barka Da Safiya Na Soyayya

Amma duk da haka nasan na yi rashin ganin wannan kyakyawar fuskarki tare da kyakyawan murmushinki nan ki na zahiri .

Wasu lokutan zuciya ta kanyin kishi da idanuwana ko kinsan maye dalili kuwa Sabo da kece ki ka fi komai kusanci da Zuciya ta…

Idanuwa na sun kasance sunyi nesa da ganin ki, Ina son ki da Zuciya ta daya my queen.

Shawarwari Ga Masoya

Daga sharukh Khan

1– Ki kasance me matuqar nuna damuwa ga masoyinki Wanda Shima ya damu dake, hakan zai qara Masa qaunarki a Cikin Zuciyarsa!

 

2– Kada ki kasance me fadin “Ya Akayi?” Yayin amsa Kiran wayar masoyinki, domin hakan zaisa yaji Babu Dadi a Zuciyarsa!

Wasu Na Karatun: Kalaman Soyayya Masu dadi 2022

3– Ki kasance a Cikin walwala da jindadi a lokacin da Abin farin Ciki ya samu masoyinki wannan ma yakan qara Masa qaunarki fiye da wadda yakeyi a yanzu!

2 Trackbacks / Pingbacks

  1. Hirar soyayya masu dadi - Examdubs
  2. Kalaman Soyayya: Guda 100 na 2022 - Examdubs

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*