Wayyo Gindina Hausa Novel

wayyo gindina hausa novel
Rate this post

A wannan Shafin namu mun kawo muku cikakken littafin wayyo gindina hausa novel dakuma wayyo gindina uncle complete.

Zaku iya karantawa kuma zaku iya saukewa izuwa wayoyinku.

Wayyo Gindina Hausa Novel

 

ina kuke kai ku maso kusa kada ayi baku fa’ kun karanta littafin wayyo gindina in baki karanta ba za abarki baya kuwa yar’uwa Ku zo ku mallaki naku a hannu bazan yi free page da yawa ba.

 

Page…….1&2

wallahi nidai na kosa ai hutu mu koma gida fa, cewar wata yarinya tana fada makawarta”

ni abun da yasa bani san koma wa saboda hamma Ahmad” mungu ne fa sosai dan ko tari mai karfi kika ishe shi dazashi zai duke kine Daman wai haka sojojin suke ne?

ke zarah kiji tsoran Allah’ keda kike da rashin ji ma a school din kofa malaman mu baki raga ma waba…_
_dariya zarah “tai tace ai sha shane zai zauna a masa wulakanci

salma kawar zarah” tace baki da dama yanzu dai kizo muje class saboda nasan yanzu anfara taruwa
suna cikin magana ne principal tazo gittawa ta gun tace zarah bukar mai kuke baku tafi class ba?

sosa keya tai tace sorry yanzu zamu tafi ma ai….

………….._sallama yake ta kwaɗawa agidan kaka ce tafi tace wai waye ne zai daman nida gidana?_
_ahmad ‘yace kaka nine fa nazo maki hutu!_

_tabe baki tai tace oni jikar mutum hudu sai kace amadu ne’ a gidan namu_
_murmushi yai ,,yace kaka kenan kina nan da halin naki dai.._

_yo amadu” mai za afasa ne’ yace kaka Ahmad fa nake ba amadu ba!_

_ni to amadu zance, in kaga dama ka amsa mana!_

_wai kaka ina Mara kunyar jikar kine?_
_tace kasan dai ba ruwan ka da zarah nah , Dan Bata shiga gonar ka!_

_na manta ashe basiyi hutu ba_
_tuwon mara da miyar kuka’ tasha man shanu sai kanshi take tace to ga abinci nan sai kaci dan nasan ka kwaso yinwa da yawa…._
_kamar ko kin sani, dan yau su momy basu yi abunda nakeso ba’_
_ai su yan birni baza suyi abincin ƙauye ba” aiyi dai mu gani_

_zarah, kinga anty jummai ta hana zuwa wajan nan ko?_
_ina ruwan ta damu’ ba makaranta ce ta ɗauke ta aiki ba zata shiga hurumin ɗalibai_

_anty jummai, ta hango su ta nufusu, Salma na ganin ta taruga da gudu tace zarah ga anty jummai nan!_
_zarah, ma kara gyara zama tai irin ba ruwan ta da ita! Ke uban mike anan bacin na hana zuwa nan_
_to nagaji da zaman ɗakin ni tunda bamu da karatu yau_

_anty jummai” tace dan ubanki kitashi ki wuce bangaren ku_
_wallahi kika kuma zagin babana sai na maki duka”_

_ita ko anty jummai tace mai zaki in namaki haka ne? To kiyi mugani man_
_zarah”ta kwalla kara tace mukuke takurawa ma, bama san ana takura ma sarauniyar mu_

_muhadu a next page insha allah_

Karanta: 

Wayyo gindina hausa novel document

 

Wayyo gindina hausa novel Complete
Uploaded by Examdubs.com.ng
File Size 500kb
Hausa Novels WhatsApp Group Click here
Telegram Group Click here
Novel Price Free
Novel Author
Tags Wayyo gindina uncle complete
Published date 09 – 09 – 2022

 

DOWNLOAD

2 Trackbacks / Pingbacks

  1. Zan Fasa Kwai Complete hausa novel - Examdubs
  2. Sabbin Hausa Novel 2022 Guda 1000 - Examdubs

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*