Umar Hashim yayi magana Akan Izzar so Episode 54

Umar Hashim yayi magana Akan Izzar so Episode 54

 

Bayan daukan tsawon Sati biyu zuwa uku ba a nuna izzar so 54 a tashar bakori ba. Daga karshe dai umar Hashim yayi magana akan episode 54 din.

 

Jarumin yace zasu Saki izzar so episode 54 original a wannan lahadi Mai zuwa atashar ta bakori.

 

Yace suna Mai bawa jama’a hakuri, haka zalika yayi addua wa masoyan sa dakuma izzar so baki daya.

 

 

Allah yakara wa Annabi daraja Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published.