Tirkashi Ashe Wannan Ne Dalilin Dayasa Ummi Zeze Zata Kashe Kanta Yanzu

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Wadda Tayi Tashe A Shekarun Baya Dasuka Gabata Ta Bayyana Abunda Ya Janyo Cece Kuce A Yanzu, Yadda Jarumar Ta Fada Cewa Takusan Kashewa Kanta Ta Hanyar Rataya.

 

Idan Baku Manta Ba Jaruma Ummi Zeze Ta Kasance Jarumar Kannywood Tayi Zamaninta Tun A Shekara Ta 2000 Data Wuce Sannan Kuma Ta Samu Masoya Sosai Domin Tana Yawan Burge Masu Kallo Acikin Fina-finan Datake Fitowa A Masana’antar Kannywood.

 

A Yau Mun Ziyarchi Shafin Jarumar A Kafafen Sada Zumunta To Sai Muka Tsinchi Wani Bayani A Shafinnata Mai Dauke Da Al’ajabi Da Jarumar Ta Wallafa, Da Farko Dai Jarumar Ta Wallafa Wani Gajeren Bayani Da Harshen Turanchi Yadda Take Cewa Kamar Haka.

 

This Days i Live A MISERABLE to The Extend That I want Commit SUGareta. But Please Dont Ask Me Why? What I Like For You Guys Just Pray For Me.

 

Jarumar Ta Wallafa Wannan Bayanu Wanda Fassararsa A Harshen Hausa Yake Cewa; Kwanan Nan Na Kasance Cikin Kunchin Rayuwa Da Har Na Kusa Na Kashe Kaina Amma Bana so Ku Tambayeni Dalili Kawai Abunda Nake Bukata Daku Shine Kuyi Mun Addu’a.

Wannan Kalami Na Jaruma Ummi Zeze Yabawa Mutane Dayawa Mamaki Domin Kuwa Duba Da Yadda Jarumar Takasance Cikin Kwanciyar Hankali Da Jin Dadi Domin Kuwa idan Zaku Iya Tunawa A Kwanakin Baya Tace Yawan Kudin Da Take Dashi Sune Suke sakata Hauka.

 

Toh Wannna Ya Nuna Ba Wai Rashin Kudine Ko Kuma Talauchine Yake Damunta Ba Amma Tunda Jarumar Bata Fadi Abunda Yake Ci Mata Tuwo A Kwarya Ba Munayi Mata Fatan Allah Ya Fitar Da Ita Daga Wannan Kunchi Na Rayuwa Idan Zai Zama Alkhairi A Gareta.

 

Amma Baya Da Haka Mutane Da Damam Sunyi Mata Korafi Kala-kala Kamar Yadda Aka Sabayi Mata A Koda Yaushe, Domin Kuwa jarumar Tayi Wani Abu Wanda Bai Dace Musulmi Ya Fadaba Ballantana Ya Aikata Shi.

2 Comments on “Tirkashi Ashe Wannan Ne Dalilin Dayasa Ummi Zeze Zata Kashe Kanta Yanzu”

Leave a Reply

Your email address will not be published.