Tayimin Kankanta hausa novel complete

Tayimin Kankanta hausa novel complete
Rate this post

tayimin kankanta hausa novel,tayimin kankanta hausa novel page 21,tayimin kankanta hausa novel page 25,tayimin kankanta hausa novel page 17,tayimin kankanta hausa novel page 15,tayimin kankanta hausa novel 21,tayimin kankanta hausa novel 10,tayimin kankanta hausa novel complete,Tayimin kankanta Hausa novel

Tayimin kankanta Hausa novel

 

TAYI MIN ƘANƘANTA

 

Zahra Surbajo

Tayimin Kankanta hausa novel complete

 

Sadaukarwa ga Ahalin Sharoo Gambo Yako,mazan su da matansu,alherin Allah yakai muku a duk inda kuke,nayi tawassali ga Annabi Muhammadu (SAW),Allah kai ruƙo da hannayena dan alfarmar ahalin manzon Allah (SAW)*

 

Bissimillahirrahmanir raheem

wannan littafin nawa ƙirƙirarsa nayi banyishi dan wani ko wata ba,duk abinda kaga yayi dede da rayuwarka arashine

wannan daban yake da sauran,salonsa na dabanne,akwai abun dariya,zazzafar soyayya,tausayi,ƙiyayya,da ɗumbin danasani,karku bari abaku labari,kubishi sannu a hankali dan kwashe darasin dayake tafe dashi_

 

surbajon ce de har yanzu,salo da basirar duk nata ne,nice da kaina ba saƙo ba,ga me

 

Ummu Aymana

Surbajo

Kano to jiddah

Karen bana

Sanadin kidnapping

Dan karuwa

Cin Amana Ko Fansa

Giɗaɗo ba Shege Bane

Allah Gatan Bawa

Ƴar Bautar Ƙasa

Aure Da Haihuwa

Da de sauransu. ku kasance da wannan banufiya domin ci gaba da samun nishaɗi.

Tayimin kankanta Hausa novel Page 1

1

 

“Zahra’u ya kamata ki fito haka fa kizo ku wuce,tun ɗazu su hanne ke tsaye suna jiranki,bana son sakarcin banza fa”cewar wata dattijuya dake zaune kan kujerar zaman tsakar gida tana ɗaure nono a ledar siga.

 

Daga can cikin bukkar dake kusa da dattijuwar wacce aka kira da Zahra’u tace “Inna do Allah Do Annabijjo,ki barni in sa jambakina cikin kwanciyar hankali,ke bakisan in bakayi kwalliya ba ko kallonka ba’a yi?”

 

“aykin kawai,yo tun bara kike sa jambakin amma har yanzu ba mashinshini,se asarar kuɗin siya miki da nike yi”cewar inna daga wajen da take zaune.

 

Fitowa tayi daga cikin bukkar tana gyara ɗamarar da ta ɗaura a ƙugunta,ko ina a fuskarta kwallliyace irin ta fulani.

Laɓɓanta shafe cikin jan janbaki,yarinyace da bata wuce shekaru goma sha biyar ba.

 

“kede Inna kinada matsala,bakin ki be taɓa faɗin alkha’iri,se sharri,ni ɗoramin mu tafi”ta ƙarasa maganar cikin turo ɗan ƙaramin bakinta gaba.

 

Gammo ta ɗora sannan ta ɗora mata kwaryar nonon akanta,ta miƙa mata ledar viva da aka sa ludaya da ƙorai aciki,ta juya gun su Hanne dake tsaye zaman jiranta tayi murmushi kumatunta suka lotsa,siririyar hushiryarta ta bayyana atsakanin fararen haƙoranta masu kyan tsari,tace “na ɓata muku lokaci kuyi haƙuri,mu tafi kar mu sake ɓata wani lokacin”

 

Murmushi sukai mata,sannan suka rankaya suka fice bayan sunyiwa inna sallama.

 

Tafe suke suna hirar su ta yau da kullum,ɗaya daga cikinsu Me suna haule tace”wai duk ƙawancen nan namu muna aure inba riga ɗaya muke ba se ya ragu ko?”

 

Dariya Zahra’u tayi sannan tace,”Allah ya kyauta,ni aradu ko birnin sin naje aure bazan dena ƙawance daku ba,bare ma dukanmu muna ruga ɗaya ba inda zamu”

Tayimin kankanta

Hanne ce ta amshe zancen da cewa”ni Auran ma tsoro yake ban,kunga de Ma’u kamar abun arxiƙi Rabi’u ya Aureta amma ku dubi wulaƙancin da yake mata yanzu”

 

“shiyasa na shiga makaranta dan bazan yarda namiji yamin wulaƙanci ba,”cewar Zahra’u tana murmushi.

 

Da wannan hirar tasu suka ƙarasa fitowa daga cikin dajin falgore inda rugarsu take,suka miƙo tsawon titin zuwa inda barikin sojojin dake cikin dajin yake,sabida ankawo sababbin sojojin da ake ba training gurin acike yake da mutane kamar kasuwa,dan motocima in sun zo gurin da ƙyar suke wucewa sabida yawan sojojin.

 

Basu jima da zuwa ba kowa kayanta ya ƙare sabida ƙarancin abincin gurin,a hannu a hannu ake siyan duk wani abun ci na gurin.

 

gurin me saida burodi suka ƙarasa kowa ta sayi guda ɗaya sannan suka juya cike da farincikin sun sayi burodin da zasu ci yau agurin alibidin sunan Zina,wata ƙawarsu data haihu.

 

Karo suka ci da wani matashi sanye da wandon sojoji,hannunsa riƙe da bindiga,se riga tshits army green da hular sojoji,ba laifi kyakkyawane,raɓewa sukayi zasu wuce ta gefenshi yayi sauri yasha gabansu yace yana murmushi,

 

“don Allah kuyi haƙuri mu baƙi ne anan,kuma abinci mukeso mu ci,isowar mu kenan daga Abuja,amma mun rasa”

 

Harara Zahra’u ta galla masa sannan tace”amma dan baƙin hali ay kuna gani muka kawo tallan nono, in yunwar kukeji me ya hanaki siya?”

Tayimin kankanta Hausa novel

Murmushi yayi dan ya fahimci yarinyar akwai tsiwa,cikin taushin murya yace”Bamu lura bane ƙanwata,ayi haƙuri”

 

“to yanzu me kukeso muyi muku,tunda mude ba abinci bane bare ku cinyemu”cewar Zahra’u batare da tsoron komai ba,dan ita ba ƙaramin abu bane ke firgitata.

 

“in anan kuke don Allah ku taimaka mana, kuɗin cefane zamu baku ku dafo mana abincin ku kawo mana nida abokina,”

 

Shuru sukayi sannan hanne tace”gaskiya rigarmu da nisa nide bazan iya zuwa gida in dawo ba”

 

“yo inba wahalalle ba waye zeje gida yadawo nan”cewar haule.

 

“don Allah ku taimaka abokina yanada lalurar gyambom ciki be jure yunwa don Allah ku taimaka ku yi mana kamin yafara jin yunwa wallahi zamu biyaku ladan yi”cewar matashin kamar zeyi kuka.

Tayimin kankanta Hausa novel

Zahrau tsintar kanta tayi da tausayawa abokin nasa,sabida itama tana da lalurar gyambom cikin tasan azabar ziwon,dan haka tsintar kanta tayi da cewa

 

“kawo kuɗin,zan dafo muku,sede muna da nisa zaku iya jira?”

Da sauri matashin ya gyaɗa mata kai,sabida tun ɗazu yake neman wanda ze dafo musun amma be samu ba,ga abokin nashi shegen taurim kai shiba jure yunwa ba amma ko ze mutu baze ci abincin siyarwa ba,shiyasa duk yabi ya damu.

 

Hannu yasa a aljihu ya ɗebo kuɗin dashi kanshi besan adadinsu ba yabata,juya kuɗin take a hannunta tana mamaki,amma batace komai ba ta ɗauka da yawa suke so, dan haka ce mishi tayi”zan kawo ma insha Allahu ka tsaya a bakin titi de inda zan ganka da wuri”

 

Godiya yay mata sosai sannan yace”mu haɗu kawai anan,zefi sauƙi,sunana Capt Jameel Ahmad zan jiraki anan”

 

Bata ce komai ba suka juya suka wuce ita da ƙawayen nata,wanda gaba ɗaya haushinta sukeji,cikin fushi hanne tace.

“nufinki de bazaki gidan sunan ba ko?shiyasa kika amshi girkin gardawan da baki sani ba”

 

Batare da damuwar komai ba aranta tace”dan bakusan ciwon ulcer bane da kuma kun tausaya kun musu,nide zan musu sabida Allah”.tana kaiwa nan tai gaba ta ƙyalesu a baya.

Zan Fasa Kwai Complete hausa novel

 

TAYIMIN KANKANTA Tayimin kankanta hausa novel complete
Name TAYIMIN KANKANTA HAUSA NOVEL
Size 0MB
Author Rufaida Omar
File Type txt
uploader Zamgist Novels
ebook compiler Shuraih 99%
date modiied 2 feb, 2022
Tags tayimin kankanta hausa novel,tayimin kankanta hausa novel page 21,tayimin kankanta hausa novel page 25,tayimin kankanta hausa novel page 17,tayimin kankanta hausa novel page 15,tayimin kankanta hausa novel 21,tayimin kankanta hausa novel 10,tayimin kankanta hausa novel complete

Tayimin kankanta Hausa novel

 

Hindatou Auwal,wannan shafi sadaukarwane agareki,bisa dogon nazari da kikeyi kamin kiyi comments akan kowanne post nawa,nagode sosai Allah yabar zumunci

Yana tsaka da gudu,yayi tuntuɓe da wani dutse beyi auneba seji yayi sun faɗi,kanshi ne ya bugu da dutsen amma be damuba ya miƙe sede ga mamakinsa,ko kaɗan baya gani,hannu yasa ya murje idanunsa sam basa gani duhu ne gaba ɗaya ya mamaye idanun nasa.

 

Tashin hankali baa sa maka rana,Hammad dirza idonsa yake iya ƙarfinsa amma ganinsa be dawo ba,

Faɗuwa yayi agurin yana kuka,yama rasa me zeyi,wannan wacce irin masifa ce,kuka yake me tsuma zuciya,a hankali ya miƙa hannu yana laluben inda Jameel yake, amma yakasa jinshi.

 

Rarrafawa yayi yana ci gaba da lalubawa,Amma be jiyoshi,ba,abinda be sani ba,inda suka faɗi kusa ne da wani ɗan tabkin ruwa,Jameel cikin ruwan ya faɗa.

Gidan Uncle Hausa Novel Complete Txt Document

A hankali ya miƙe yafara tafiya yana ci gaba da laluben hanya,yama rasa ina zebi haka yake tafiya,ya faɗi ya miƙe,haka ya nausa cikin jejin yana zubar da hawaye.

 

Zahra’u ko tunda aka fara harbe harben nan,tasamu ta falla da gudu hanyar rugarsu,gudu take kamar zata tashi sama,har ta iso,sede ga mamakinta gidan nasu gaba ɗaya a ƙone yake,ga gawar innarta kwance a harbeta a kai.

 

Ihu tasaka ta nufi innar tata tana kwalla mata kira amma ina,kifewa tayi akanta tana kuka me tsuma zuciya.

 

Kuka take kamar ranta ze fita,tunowa tayi da Jameel dan haka miƙewa tayi da wani mahaukacin gudu ta koma inda tafito da zummar yazo ya taimaki innarta.

 

Lokacin data iso titin ne yaƙin ya ƙazanta,dan haka tsallaka titin tayi da gudu ta nausa cikin jejin domin tasamu mafaka kamim komai ya lafa taje ga jameel ɗin.

 

Tayi gudu me yawa acikin jejin,ruwan da aka fara yi ne kamar da bakin ƙwarya yasa ta fara neman mafaka,dan batason dukan ruwan sama,wata tsohuwar bukka ta hanga acikin jejin dan haka da gudu ta ƙarasa cikin bukkar tana rawar sanyi.

 

Daurin Boye Hausa Novel Complete

Shigarta ba jimawa shima Hammad ya ƙaraso gurin,jin yataɓa bukkar ne yasa yafara neman hanyar daze shiga ciki,da saurinshi ya shige shima,ƙofar bukkar yashiga laluba har yasamu ya ɗauka ya rufe sabida feshin ruwan dake shigowa.gefe ya samu ya zauna,ga mamakinsa ji yayi ya taɓa mutum a hankali ya ƙara kai hannunsa yana faɗin”waye anan?”

 

Zahra’u wacce tunda ya shigo tsoro yagama cinyeta,tace bakinta na rawa “Batulun inna ce,sun ƙona gidanmu ne kuma sin kashemin inna ta,shine nazo kiran capt Jameel Ahmad yazo ya taimakamin”ta ƙarasa maganar tana kuka.

 

Cikin firgici,yace “kece ƴar filanin dake dafo mana abinci?”

Da sauri Zahrau tace “eh nice,kaine abokinsa me ulcer?”

 

Da sauri shima ya gyaɗa mata kai sannan ya shaida mata Jameel ya rasu,sakamakom harbin da akai masa.

 

Sosai take kuka kamar ranta ze fita,daga inda5 yake, yake bata haƙuri gamida rarrashinta.

 

Suna cikin bukkar har dare yayi,sosai ake xuba wani sanyi me rikita mutum,zahra’u se rawar sanyi take sabida zazzabin daya kamata,

 

Shiko Hammad addua kawai yake ruwan ya tsagaita ya fice daga cikin bukkar sabida shi irin mazan nanne masu ƙarfin shaawa koya sanyi ya taɓa shi gabanshi miƙewa yake kamar ze faso masa wando,ga zafin da marainansa suke masa.

 

Addu’a yakeyi azuciyarsa,Zahra’u wacce zafin zazzaɓi yasata neman inda zataji ɗumi a hankali ta matso jikin Hammad bakinta na rawa,tace “Soja me ulcer dan Allah ka lulluɓeni sanyi nakeji”ta faɗi sanda ta kutsa mazaunanta gabanshi ta kwantar da kanta a kirjinshi.

 

Wani abu ne ya tasowa Hammad tun daga tafin ƙafarsa zuwa kansa,runtse idonsa yayi gam yana ambato Allah sanda yaji mazaunan Zahra’u na gugar bananarsa.

 

 

2 Trackbacks / Pingbacks

  1. Gidan Kwarata Hausa Novel Complete (Sabon Salo) - Examdubs
  2. Sabbin Hausa Novel 2022 Guda 1000 - Examdubs

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*