Ahmad Musa ya bada Tallafin Miliyan Biyu don gina Masallaci a Kano
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmed Musa, Ya bayar da gudunmawar kudi naira Miliyan Biyu (#2,000,000) domin gina masallaci a harabar makarantar sikandire ta Bokavo Barrack …
Ahmad Musa ya bada Tallafin Miliyan Biyu don gina Masallaci a Kano Read More