Tabara Hausa Novel complete

Tabara Hausa Novel complete
Rate this post

Table of Contents

Tabara Hausa Novel complete

TAƁARAH

 

 

001

_Mmn teddy_

 

SAKAMAKON GASAR WAƘOƘI DA MA’ANONI ,DA GINANNUN JUMLOLI NA LITTAFIN *WARRR* DAKUMA LITTAFIN *TAƁARA*

 

MashaAllah kamar yanda muka sani an saka gasar ne don murnar sallah , people to rejoice and jubilate ,To Alhmdllh ba Wanda zai saurari waƙoƙin da participants ɗin suka gudanar ka gamaji baka tsinci kanka a nishadi ba tabbas munyi dariya kuma kunyi ƙoƙari tabbas

 

Duk wanda sunanshi da Number wayarsa ya fito cikin masu nasarar wannan gasar zai turo da Account detail ɗin sa ta Numbobin mu don Amsar Kyautar ku

09065990265

08081202932

 

Wanda yazo /Tazo na ɗaya a gasar Namijine *ABBA DJ 08102452225*

 

Wanda tazo na biyu *HADIZA MOHAMMAD 09060703187*

 

Wanda tazo na uku

*أم جعفر 08069946904*

 

Allah ya ƙara basira congratulations

Note: Duk wacce ta fito gasar amma batayi nasara ba ,Akwai kyautar littafai guda 3 cikin littafan marubutan domin ƙarfafa gwuiwa ,damarkine ki zaɓi wanda kikeso daga cikin jerin sunayen gasunan a ƙasa:-

 

Kwarton manya

Jinin sarauta

Bariki gadona

Bafullatanan ruga

Jarababben namiji

Gidan daɗi

Akan dadirona

Ƴar Aikina

Hariji

Ƴar waye

Walijam

Gidan ƙwarata

Auren sha’awa

Siyasata

Babbar yarinya

Indo maƙata

Bintoto

Ƙwaryar sama

Ramuwar gayya

Laylerh

Bagidajiya

Rayuwar Afredarh

Dijama ƴar Fulani

Gidan zawrawa

Kawaliya

Ƴar maula

zuma da maɗaci

Qasaitattun mata

Namijin kishi . Da sauransu.

Kuyi sharing plz Ya sadu da wanda suka ci gasar.

 

*Koya aka ga labarin salon sane yazo da hakan .*

 

 

_*A wannan karon masu buƙatar na ɗaura masu tallahn hajar su, suyi haƙuri ,hakan bazai samu ba , saboda Bhuzuwa empire ta siye ƙaf pages ɗin da xanyi na free page…kunsan 5 free pages nakeyi..Don haka masu buƙatar littafin TAƁARAH zasu na iya fara payment ɗin su yanxu…normal group ₦300 Vip group₦500 Special ₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank…ko ku tura katin MTN ta wannan number 08081202932*_

 

_Taɓara Ehh taɓarahhh aaah taɓara salon daban ne , kar ku sake ayi baku love, symphaty, romantic and sexual story️._

_Wannan Shafin naki ne ta wajena Mutuniya ta Safara’u (Safa) alherin Allah ya ci maki har zuwa inda kike…_

 

*BHUZUWA EMPIRE*

_1)Nayi kuka ba adadi akan matsalata damuwa ta ga mijina ,wannan dole nayi kuka._

 

_2)Cin mutunci tijara hantarar ƴaƴan sa tamkar bashi ya haifa ba ,wannan dole nayi kuka._

 

_3)Ga rufin asirin kuɗi kaman suci kansu babu mai ci sai shi da wanda yaso , mu ko damu da banza ɗaya ,ina bhuzuwa dole wannan nayi kuka._

 

_4) mijina kullum idon shi na akan matan manza karuwai mazinata , shima ya zama mazinaci saboda taƙamar sa kuɗi zai masa komai…humm wannan dole ne yasani kuka._

 

_5) Iƙirarin sa inna gaji nazo ya sauwaƙe mun ,saboda Allah ya rufa masa ,bayan ada a talakar tilis na aure shi…wannan ai dole nayi kuka._

 

_6) Aure na dashi yasa naji tsanar ko wani ɗa namiji nake masa kallon azzalumi ,wannan ba dole nayi kuka ba ._

 

_7) Nayi kissan mu ta mata ƙwalliya aune da turaruka masu jan hankalin ɗa namiji duk a banza ,wannan ai dole nayi kuka._

 

_8) ƙin ƴan uwana tsanar suuuu…..ya isa ya isa kawai kice Alhmdullh ,baku ba matan aure kaɗai ba har ƴan matan mu maras farin jini masu fama da yaudarar samarin zamani indai kunzo taskar bhuzuwa empire kuyi hamdala domin kuwa ina faɗa maki yau kukan ki ta ƙare ,tun da Har Allah yakawoki taskar bhuzuwa empire…mai ladaftar da duk wani ɗa namiji duk tsagirancin sa sai kince yi zaiyi ,canja fuska ko kikayi kiga yanda jiki zai hau rawar ɗari. Waye yace ayar Allah ba magani ba ce ? Sahihul kuwa ,idan kuna ta tama Kuzo taskar Empire kusha mamaki ._

 

_ _mallaka ta hanyar rubutun surukar alƙur’ani._

_ _mallaka ta hanyar zuciya._

_ _Mallaka ta hanyar suratul yaseen kunsan aikin shi kuwa kaman yarkan wuƙa_

_ _Mallaka ta hanyar turare

_Mallaka ta hanyar takalmi silipas da kuka sani_

_ _Mallaka ta hanyar zabba_

_ _Mallaka ta hanyar rubutu da nono a badumi ki gwada kisha_ _mmki….gasunan dai da yawa kawai abun da nake cewa ” sai kunzo taskar Empire_

_Don haka kawai tuntuɓe Ni Ko ajent ɗina ta wa’annnan lambobin 09061466409._

 

Masu tambayana littafaina ba kyauta bane ba , na kuɗi ne gasunan ,haka kuma masu tambaya littafan wasu ,Ni bana aje littafin kowa a waya ta don Allah ,masu tambayana password ɗin littafaina baxan bayar ba na kuɗi ne ,ai bakya kika rubuta mun ba ,idan kin shirya biya ga kuɗin ko wannen su”.

1) Bafullatanan Ruga ₦200

2)Ƴar Aikina ₦100

3) Walijaam ₦300

4)Ƴar waye ₦200

5)Siyasata₦300

6)Gidan ƙwarata₦500

7)Ƙwaryar sama₦200

8) Bintoto

9)Ƴar maula₦200

10)Habibi da’iman

11)Gidan zaurawa₦300

12) Dijama ƴar Fulani₦200

13)Kawaliya₦300

14)Ƙwartn mnya₦500

15)Zuma da maɗaci₦200

Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa…idan kuma duka kuke buƙata 3000 zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299 thnkyouu

_______________________

 

_The Destiny began_

Duk zafin ranan da ake tanfatsawa bai hana ta kaiwa da komowa daga gidan su zuwa rafin da take ɗaibo ruwa ba , hannun ta ɗauke yake da tulu , fuskar ta kaɗai zaka kallah kasan tana cikin matsanancin damuwa ,wanda tabar mawa kanta da zuciyar ta…wasu irin koɗaɗɗun atampha ne a jikin ta ,riga da ban zani daban….Fara ce ko dagani amma wuyar rayuwa da ƙazanta yasata ta koma baƙa baƙa ƙirin…. Fuskar ta duk ta bishi da zanen baƙar ƙwalli , tana tafe tana ɗan waƙe waƙe ,idon ta na fitar da ruwan hawaye ,wanda kullum suka zamana sune masu ɗebe mata kewa ,sai ta zubda su sannan take samun ƙwanciyar hankali taji ɗan sassauci game da kanta da rayuwar ta”. Wasu irin ƙorama take wucewa , wanda yasani duba ga wannan ƙauye sosai ina mamakin wannan wacce irin ƙauye ne? Babu abu ɗaya da zaka kalla kace wai gashi ta zamani , kaman daji haka garin yake , ko ina ka kalla duwatsu ne sai bishiyoyi , ƙara duban yarinyar da take ɗauke da jan ruwan rafin da ta ɗebo nayi da kallo , ƙafar ta ba ko takalmi ,amma a haka take tafiyar ta bata damu da ƙayoyin da suke karce taba , sai dai ta sunkuya ta cire su ta cigaba da tafiyar ta ,wannan yana nuni da dama tun farkon su a haka suke rayuwa ba lalai sun san wani abu da ake kira wai shi takalmi ba…. Bin bayan yarinyar nayi tayi don na san ciki da wajen wannan gari mai kama da jaji”. Dai dai wani bukka tazo wucewa , nan taji ihun wanda a kullum a kuma koda yaushe takejin ta , abinci taga sun watsa ta cikin wata bukka da babu hanyar fita sai hanyar fitar iska , yana watsa masa wani irin tuwo gaya ba miya ba komai. Cewa mutumin yake ku ai ƴaƴa maza baku da amfani a garemu ,inda anyi shawara dani kamin na haifo ka to tabbas da nace a sauya mun kai da ɗiya mace , don haka marabar ka da dabba magana , gwara na rufe ka cikin wannan ɗakin har lokacin mutuwar ka, Ni kuma na komawa wurin Malam Sa’idu yaƙara roƙamun Allah yabani ƴaƴa mata , wanda suna tasawa na miƙasu birni a rinƙa biyana kuɗi duk shekara na huta da wahalar rayuwa ,kaga daga ranan noma ya ƙaremun …yana maganan ne haɗi da barin wurin ran sa ɓace”. Tsayawa Ramatu tayi can nesa tana sauke tulun hannun ta , cikin matsanancin kuka yarinyar da ashekaru bazata haura 11 ba , itama kanta tasan nata ƙaddarar yana a kan hanya , cije yatsa tayi tana zubewa wurin tana kuka ,haɗi da faɗin cewa ” Ina ma nima namiji ne , da zaifi mun a wannan gari , gwamma a rufeni kaman dabba a rinƙa wurga mun abinci ta taga , duk da basu damu da ina suke ba haya ba , komai a wannan wuri suke ba wanka ba wanki , kana nufar wurin zakaji wani irin wari na musamman yana tashi , wasu daga haka ne basa rufe wata suke mutuwa , kai wannan irin kafircin da ƙauyen nan keyi ko lokacin jahiliyya ba’ayi shi ba…..Su ɗebi yaran su mata sukai birnin Taɓara acan xa’a lalata masu rayuwa , su dawo da cututtuka iri ² , daganan wasu shikenan sai dai su jira mutuwar su kuma , su koma tamkar masu cutar ƙanjamau ,amma tsabon cutar sanyi ne da ta cisu ta masu illah yara mata ƴan shekara 18 -19 idan ka gansu sun zama abun tausayi , za’a zo har ƙauyen garin da Moto ake kwasar yara mata , a biya iyaye kuɗi ƙalilan su kuma su miƙa yaran su ,sai bayan shekaru a dawo masu dasu , cikin mawuyacin hali , anbi an TAƁARA rayuwar su ,an masu taɓarara komai nasu bazai moru ba , kun san me zai biyo baya daga ƙarshe dole mutuwa ce , ba magani a ƙauye komai a jahilce sukeyi , basu da ilimin addini tamkar maguxawa ,wai kuma a hakan suke faɗin musulunci shi suke biiii…..

 

 

Dafe kai Ramatu tayi tana cewa ” Allah ka taimake ni na mutu kamin a kaini wannan wuri , xaifi mun a rayuwa ta , tulun ruwar ta ɗauka da ƙyarr tana nufan Wurin hudan da sukayi kaman taga ,tana haɗa hannayen ta biyu tana ɗebo ruwan ,haɗi da saurin kai hannun ta cikin ɗakin ,kaman yanda tasaba yi masu tara bakin sa yayi tana zuba masa , idan ya ƙare ta ɗebo wani a haka har ya ishe sa , yana cewa ” Na gode Rahmatu, ya isheka ko Audu? Tayi mgnn tana ɗaukar tulun sannan ta matsa zuwa wani akurkun da ake rufe wasu maxan garin haka tayi ta bin su ɗaya bayan ɗaya , har sai da ta tabbatar ta gama dana nan ɓangaren sannan ta ɗauki ragowar tana nufar jinkar su. Ramatu Ramatu !! Wannan wani irin zallar iskancin taɓara ne , kusan sa o’i nawa da fitar ki jeji ɗebo ruwa ? Amma ace ji ɗan abun da kika ɗebo?? Dudu ke maganan tana kama kan Ramatu haɗi da sakin mata wani irin ranƙwashi jikake ƙwasssss!! Wanda yasa Ramatu gigicewa ,don tabbas da ana sabo da wahala da Izaya to da ta saba dana Dudu . Jikin ta ne yahau rawa kar³ kamin tayi magana ta kuma jin saukar ruwa tun daga kanta har ƙasa…gaba ɗaya ruwar da take ɗebowa Dudu tayi mata wanka dashi a jikin ta”. Wani irin duka Dudu ta rufe Ramatu dashi ,tana kilan ta iya ƙarfin ta , hannu da ice ta ko’ina dukan ta takeyi , kuka Ramatu keyi tana neman agaji amma babu! Fure da take cikin ɗaki itama jinya ya isheta motsi ta kasa yin shi ,dama komai yi mata akeyi…. Gafara dai?!! Shine abun da wani dattijo yake faɗi kenan babu sallama sai dai Gara dai!! Ke ke??? dudu Arxiƙin nawa zaki kashe? Saura kwana nawa ne ya rage azo abani arxiƙin ta ,na miƙa ta shine zaki kashe mana ita ,mu tashi sinƙin fakiti?? . Nisawa Dudu keyi tana taka Ramatu da ƙafarta ,kana tace ” Shegiya ja’ira … Ganin Ramatu ta sha da ƙyar yasata miƙewa cikin mawuyacin hali a jigace duk kayan ta sun daɓe a taɓallɓalon wannan jinka….Da gudu tayi ɗakin fure tana cigaba da kuka wanda Muryar ta ko fita bayayi saboda wahala da kuma yawon kuka da takeyi a rayuwa”.

 

*****

 

_ABUJA_

Wani irin ƙayataccen gida ne mai girman gaske ,wanda ko dagani kasan mamallakin wannan gida ba ƙaramin dukiyar ya taraba. Gida ne yayi masa gini sama da ƙasa bene da Underground wanda ba kowa yasan dashi ba sai wanda ya aminta dasu . Gyefe da gyefe tun daga farkon gidan har zuwa bayan wannan gida CCTV cmr ne na ɗaukar duk wani abu na daga farkon wannan layi har zuwa cikin gidan Alh Adamu samaraddani , wanda yake kan kujerar sa ta ministern Abuja” . Gidan na kutsa kaina don ɗebo maku rahoto ,wanda tafiya ce miƙaƙa cikin gidan harda ƙwalta hanyar moto sosai ,gyefe da gyefe an dasa flowers masu kyau da burgewa . Motoci ne da aƙallah sun kai goma suka shigo ciki harda na Ministern , tsayawa n su da minti biyar naga an buɗe masa moton ƙirar bnz yana fitowa , subhanah Babban mutum ne mai kama da Larabawa saboda tsabar kyau , ga manyantaka ya fara kamasa don ba yaro bane ba ,aƙallah ashekaru zai kai 55 …sanye yake cikin shigar sa ta alfarma babban riga ne yasa milk na ɗanyar gexna mai masifan tsada. Takawa yake cike da girma yana nufar wata hanya ,wanda anan naga masu take masa bayan sun ja sun tsaya daga waje….shi kuma yana shigewa zuwa cikin wani irin ƙayatacc en falo….Hajiya Latifa dake sama tana kallon mijin nata ne tajah ta tsaya tana wani irin girgiza ƙafa idon ta sunyo waje , tana jin zafin nufar sa ɓangaren da ya nufa a yanxu , wanda a kullum idan ya dawo gidan sa nan yake fara nufa ,haka idan zai bar gidan nasa shima a haka nan yake nufah”. Taune laɓɓanta tayi ta ƴan duniya cike da tsiya take faɗin ” Mata ta zama tamkar uwar sa? Ita gata ba lafiyayya ba ? Amma kullum yimata yake kaman ya bauta mata , idan ya zauna gaban ta tamkar yayi mata sijjada?? Ina bazai yiwu ba , dole nasan abun yi!! Tana faɗin haka ta juya fuuuu tana barin ƴar aikin ta riƙe da kayan motsa bakin da ta sata ta kawo mata , ta maida ma’aikata dasu da bayi basu da maraba”. Dama kuma aikin bautan suke mata shikenan….a’a fah ita ɗin ƴar duniya ce ta ƙarshe haka ƙawayen ta , Hajiyoyi ne wanda suka ɗaure mawa iskanci gindi…dukan su bana ƙwarai lesbian shi suka sa a gaba ,ciki harda Hjy latifa da ita har ma’aikatan ta mata masu hidimta mata cin su take , shi yasa ita bata ɗaukar ma’aikata ƴan ƙasa da shekara sha takwas , acewan ta sunfi daɗi ,suna kaiwa ashirin zata saita masu hanyar garin su ,a lokacin tayi ɓaraɓara dasu da rayuwarsu ,sun koma babu mamora… Chakwakiyya a kanannaɗe ku cigaba da bin alƙalamin Mmn teddy don jin wannan chkwarkwakiyar lbr mai ɗauke da darussa ,da abun da ke faruwa damu da yaran mu a yau duniya….

TAƁARAH PAGE 4

004

_Mmn teddy_

*_Free page na dab da ƙarewa , kar ku manta , masu buƙatar littafin tɓrh normal group na littafin ₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000 zaki iya tura katin MTN ta wannan number 08081202932 ko kuma ki tura ta wannan account deatails 6037312299 mohammed Aisha keystone bank_*

*******

Hankalin Ramatu gaba ɗaya a tashe yake tun daga sa’ilin da ta isa falon Ammie Maryam , lokaci ɗaya ta fara tuno da rayuwar ta da kuma abun da ya faru shekarun baya tsakanin ta da Audu , shiru tayi har Ammie ta iso gaban ta bata sani ba… Muryar sa takeji yana mata yawo a ƙwaƙwalwa, Inna tafi ke na barki a wannan gari da basu wadata da ilimin addini ba , kuma wai sunan su musulmai , sai Asamu magidanci yafi shekara bai gaida mahaliccin sa ba , bazan iya tafiya ba Ramatu na barki anan “. Waigawa gyefe da gyefen ta Ramatu tayi don ganin yammaci ne babu kowa dake wannan wuri , Saurin ɓalle abun hannun ta tayi , wanda ziren Wuri ne dukan shi….Audu ka tafi kabar Ni anan ,Ni nan Garin muce ƙauyen mu ,kai kofah Allah ne ya shigo dakai ƙauyen , Wanda ba’a san takamanman a wani gari kake ba , ka riƙe Abun da zan faɗa maka a yanzu , koda akwai yiwuwar kaman ta su dani ma duka! Ta ƙare maganan tana goge hawayen fuskar ta . Yaza’ayi na manta dake Ramatu a rayuwa ,har abada bazan manta dake ba ,duk daɗi duk wuya ko wacce irin taɓara ta sameni ta rayuwa kina nan a raina”. A’a bakai ne zaka manta Ni ba , ƙwaƙwalwarka ne zai manta dani , saboda ba’a hayyacin ka kake ba ,tun sa’in da ka shigo garin nan , Malam Auwalu ne ya tabbar dacewa ” Kurciya akayi maka…. Yasa ka manta koman ka , kuma shine yasa suka rufeka a wannan wuri , a Cewan su idan aka barka wai zaka cigaba da tafiya ne bazaka taɓa tsayawa a wuri guda ba….hannun ta takai tana ɓalle abun hannun ta na wuri tana miƙa mashi , gashi Audu ko kamanta dani Nasan bazaka yarda ka manta da wannan abun hannun wurin ba”. Tayi maganan tana miƙa masa wani ƙyalle gashinan dai a yamutse , Murmushi tayi ganin ya amsa ƙyallen da wurin yana sanya wa a hannun sa , yana bin wannan ƙyallen da kallo ,wanda bai san me aka rubuta a jiki ba….ka tafi Audu nan gaba bayan kadawo hayyaccin ka , zaka dingi yawan kallon wannan abubuwa dana baka amma sai dai Allah yaso zaka tuna dani”. Tsayawa yayi idon sa lokacin guda ya ƙaɗa wasu irin zafafan ƙwallah suka fara bin kuncin sa ,to dama har akwai wani lokaci da zai zo masa wanda zai manta da Ramatu ,wacce taciyar dashi ta shayar dashi a lokacin dayake tsananin buƙata ,ta kuma kuɓutar dashi daga musiba ta gummaci ita ta zauna a ciki”.

Gani tayi ya juya yana shirin nufa makisan sa ,wanda cikin sauri takai hannun ta ,tana riƙe nasa gamm a’a Audu kar ka koma indai kana son cecen Ramatu a wata rana”. Cikin wata irin murya yake cewa ” Tayaya Ramatu tayaya?? Bazai yiwuuu ba , zan zauna koda zan mutu ne …. Audu don Allah ka tafi Nasan a wata rana zaka dawo gareni , kamun alƙawari zaka soni a kowacce irin hali ka ganni ,zakuma ka tallafi Rayuwata!! Girgiza kai yayi yana cewa ” Nayi maki Alƙawari Ramatu”. To muje na nuna maka hanya , tafiya zaka rinƙa yi da gudu a haɗe , don baza’a kwana ɗaya ba labarin guduwar ka zai karaɗe garin nan , kuma kamin ka fita hanyar da zaka fice daga garin nan sai kayi tafiyar kwanaki uku”. Tana masa maganan ne suna…

“Mene ne sunaki ƴata?? Nan ta tsinkayi muryar Ammie Maryam na mata magana tana riƙo hannun ta “. A hankali cike da dasashishiyar murya Ramatu tace Sunana Ramatu! . Cike da son ta saki jiki Ammie Maryam tace ” A’a ashe Rahma ce ,Rahma maganin zugi tayi maganan tana murmushi , A ina kike Ramatu ?? Ammie tayi maganan dai dai Alh Adamu na saukowa daga stairs tun daga farkon maganan Ammie Maryam da Ramatu Abi yaji su ,wannan yasa shi saukowa dan ganin yarinyar da yaji Muryar ta wani iri irin na mutun daji sosai. Hajiya Latifah ce da shigowar ta kenan ta katse Ammie Maryam cike da zafi tana cewa ” Akan cin mene?? Ina ruwan ki da ita?? Ke kika kawo ta cikin gidan nan Ko Ni?”. Kamin Ammie tayi magana ne Ramatu tayi bayan ta da gudu tana ƙanƙaneta tana sa kuka da cewa ” Don Allah Guggo kar ki bari ta tafi daniii”. Eiyeeeee lallai na taimaka mawa iyayenki suna cikin mawuyacin hali ,Amma yanxu kamar kinga dabban daji irinki??. Zaid miƙo mun wannan yarinyar don uban ta!!

A’a baza’ayi hakan ba , bana son cutarwa ,musamman yara irin wa’annan da basu san komai ba , Cewan Abi yana ida saukowa zuwa inda suke , ban amince Latifa ki tafi da wannan yarinyar ba , zata zauna anan part ɗin Hjy Maryam. Shigowar Abdulrahman yasa Su duka maida hankalin su akan shi , Abi wacece zata zauna anan tare da Ammie ? Wannan yarinyar nifah ƙyamar ta nakeji gaskiya abi kuba wacce ta kawo ta ta tafi da ita”. Yayi maganan yana murtiƙe fuska tamau”. Habawa Abdulrahman wannan fah mutum ce kuma xan gyarata kaji Abdul”. Abun da na faɗa dole shi za’ayi Hjy Maryam ga Rahma nan ,ki kula da ita ki zauna da ita….idan aikin ne ma sai tayi maki anan part ɗinki ,ban yarda Latifa ta tafi da yarinya ba ,tun da ta nuna bata so tsoro takeji ,Ni kuma bana azabtar da yara ta hanyar tsoratarwa in gani da idona kuma na ƙyale. Abi don Allah kar ta zauna anan wallahi…..Abdul yimun shiru!! Abi yayi maganan yana kwaceshi , wanda yasa shi kauda ido kallon Ramatu yayi da suna haɗa ido ta buɗe masa dafaffan haƙoran ta da sukayi jajirrrr gunun ƙyama tana cewa ” Don Allah yayana ka barni anan ,Guggo zata mai dani garin…..kamin ta ƙare maganan nan Abdulrahman ya hau kakarin amai da gudu yayi Underground don anan ɗakin sa yake , amai yake jin yana taso masa , wanda da sauri yabar gurin. Girgiza kai Abi yayi yana kallon Ammie Maryam data ke riƙe da hannun Ramatu , Zaid ka tsaya da Hjy Maryam kuyo list ɗin duk kayan da Rahma zata buƙata na wakiltaka akan koman ta”. Tom Abi Allah ya kiyaye hanya”. Amin Zaid abi yayi maganan yana ficewa daga falon .

“Kallon Ammie Maryam Hjy Latifa tayi kana tace ” Ba’a fara komai ba yanxu za’a farahh”. Kamin Ammie tayi maganan ne Zaid yace ” To bismillah Allah yaba mai rabo Sa’a”. Ni kake faɗa mawa magana Zaid ?? Baka da laifi tun da agaban mahaifiyn ka kake faɗa mun magana “. Itama ai faɗa mata kikayi ,kuma naga ita ba sa’anki ba ne , Ammie ita ta raineki da hannun ta ,amma a yanxu saboda kina ƴar uwar Abi ,keda Hajiya Kaka kuka haɗa tuggu sai dai Ammie taji labrn Auren ki da Abi , da girman mu da wayon mu kuma yanxu kizo kice……kaiii Zaid zan ɓata maka idan na ƙara jin bakin ka”. Ammie Maryam tayi maganan tana haɗe masa girar sama da ƙasa “. Wannan yasa Zaid yin shiru yana ƙara jin tsanar Hjy Latifa , wanda ita kuma fuuuu ta juya tana ficewa daga falon. Ammie ne ta kama hannun Ramatu suka nufa Underground , ️ bedroom ɗin Abdul Zaid ya nufa , yyn da Ammie ta wuce da Ramatu wani spire ️ bedroom ƙayatacce ….. Murmushi Ammie Maryam tayi tana kallon Rahmatu kamin tace ” Rahma kinga nan ne ɗakin ki , zaki zauna dani ko?? . A hankali Ramatu ta ɗaga kanta , murmushi Ammie Maryam taƙarayi Tana zaunar da ita a kan ƙayataccen bed ️ ɗin tana cewa ” Zauna Rahma bari na haɗa Maki ruwan wanka”. Amma fah ni zan wanke ki tassss zaki tsaya dai ko Ammie tayi maki wanka?? . Shiru Ramatu tayi tana can tana ɗaga kai tana kallon komai na ɗakin da take ganin komai kaman a mafarki .
Murmushi Ammie Maryam tayi tana shiga bathroom “.

Masu tambayana littafaina ba kyauta bane ba , na kuɗi ne gasunan ,haka kuma masu tambaya littafan wasu ,Ni bana aje littafin kowa a waya ta don Allah”.

1) Bafullatanan Ruga ₦200
2)Ƴar Aikina ₦100
3) Walijaam ₦300
4)Ƴar waye ₦200
5)Siyasata₦300
6)Gidan ƙwarata₦500
7)Ƙwaryar sama₦200
8) Bintoto
9)Ƴar maula₦200
10)Habibi da’iman
11)Gidan zaurawa₦300
12) Dijama ƴar Fulani₦200
13)Kawaliya₦300
14)Ƙwartn mnya₦500
15)Zuma da maɗaci₦200
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa…idan kuma duka kuke buƙata 3000 zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299.
*******

Abdulrahman kuwa sosai yake amai kaman zai fitar da ƴaƴan hanjin sa. Kana daga bisani ya kurkure bakin sa yana shiga ruwan ɗumi don jin jikin sa yakeyi duk ƙyanƙyani . Sai da yayi kusan minti talatin a ruwa kana ya saka rigar wanka yana fitowa , a tsakiyar bedroom ɗin ya tadda Zaid yana zaune a saman bed ɗin shi , mirrow ya nufa yana cigaba da kimtsa kansa. ganin hakan yasa Zaid cewa ” boo Abdul wannan fah abun da kayi sam bai dace ba , haba Abdul , baiyi ba haƙuri xakayi …. Zaid fatan ka wanke jikin ka kamin ka shigo mun bedroom don Ni ba ƙazami bane ba”. Shiru Zaid yayi Tsafta da ƙyanƙyamin Abdul yafara masa yawa”.

Miƙewa Zaid yayi yana takowa inda Abdul yake zaune ,yana sanye cikin shigar suit da yayi masa kyau so yake yabar gidan baki ɗaya ya huta. Tsintar kansa yayi da ciro wasu abu ƴaƴa³ wanda har yau bai san meye shi ba”. Tsayawa yayi yana bin abubuwan ƙurrr da kallo , kawai kaman wanda aka ƙwace masa suka kuɓce a hannun sa ,nan take suka tsinke washarrrrrrr suka hau bin tiles ɗin ….cikin sauri ya miƙa daga zaunen da yake a Sofa cushine yana durƙusawa haɗi da ɗaukar bits ɗin ɗaya bayan ɗaya , a hankali yake furta ” What’s Wrong?”.

Zaid ne ya durkusa yana taya shi kwashewa don yasan yanda ya ɗauki wa’anan bits magamin rayuwar sa , Sai da suka tattara sannan ya basa amsa yayi yana cewa ” Zaid bari na tafi yanxu kace mawa Mahbub ya sameni a moto ina jirar shi akwai inda zamuje yanxu”. A tare suka fita zuwa farfajiyar gidan , Zaid na nufar ɓangaren su na samari da abokan su na gidan don sanar mawa Mahbub ,shi kuma Abdulrahman yana nufar moton shi ƙirar Benz wanda tsadar ta takai 50 million.

*****

Dole Hajiya Latifah mu koma wurin wannan mutumin mai amagu don kikayi wasa Wallahi sai kin bar gidan nan , Cewan Juwairy tana kaiwa da komowa. Ke Juwairy na gaji da miƙa kuɗi na ga masu amugu gaskiya . Au har kin manta lokacin da sai da kika haukata Wancen makira r matan , duk wani ibadan ta sai da ya haukata mana ita , kika tarwatsata da ƴaƴan ta , ki kaɗa ɗaya daga ciki,duk fah amugun wannan mutumin ne ,kiyi tunani…Shiru Hajiya Latifa tayi tana tunani akan maganan Hjy Juwai.

Zaune yake a moton nasa Baneefa ta shigo , hannun ta takai tana ɗaurawa a hannun sa haɗi da kai bakin ta tana kissing ɗin lips ɗin shi ,zare bakin sa yayi daga nata yana kauda kansa kana cike da miskilanci kaman bazai yi maganan ba yace ” Baneefa a yanxu bani da tym ɗin wannan , yau sai na nemo wannan yarinyar!! Cikin jin buguwan ƙirji Baneefa tace ” Ban gane ba my Chmp “. Me xakayi mata?? Me kuma tayi maka a rayuwa?? . Shiru yayi na kusan minti biyar bai bata amsa ba har sai da Mahbub ya iso kana ya kalle ta yana cewa ” Nima ban sani ba Baneefa but i Need her in my life”. Kasan ko wannan abun na wasu irin mutane ne? ,Irin fah na mutanen nan ne wanda sukayi rayuwa a duniya shekara ɗari ɗari biyu ,idan kuma tana da rai to tabbas irin ƴan daujin ne , wanda titi ma basu san shi ba. A hankali ya taune laɓɓan sa yana ɗan cixawa kamin yace And?? To me xakayi da ita koma wacece “.

Ina buƙatar ganin ta , na manta Tata ,amma nayi alƙawarin zan koma gareta ,nayi mata alƙawarin bazan manta da ita ba har abada”. Mtseww ɗan tsaki Baneefa tayi cike dajin kishi da takaici ta fice daga moton Mahbub na shiga……………..

 

*Littafin TAƁARAHHH na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000 zaku tura da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ku tura ta wannan account deatails 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*

*BHUZUWA EMPIRE*
_1)Nayi kuka ba adadi akan matsalata damuwa ta ga mijina ,wannan dole nayi kuka._

_2)Cin mutunci tijara hantarar ƴaƴan sa tamkar bashi ya haifa ba ,wannan dole nayi kuka._

_3)Ga rufin asirin kuɗi kaman suci kansu babu mai ci sai shi da wanda yaso , mu ko damu da banza ɗaya ,ina bhuzuwa dole wannan nayi kuka._

_4) mijina kullum idon shi na akan matan manza karuwai mazinata , shima ya zama mazinaci saboda taƙamar sa kuɗi zai masa komai…humm wannan dole ne yasani kuka._

_5) Iƙirarin sa inna gaji nazo ya sauwaƙe mun ,saboda Allah ya rufa masa ,bayan ada a talakar tilis na aure shi…wannan ai dole nayi kuka._

_6) Aure na dashi yasa naji tsanar ko wani ɗa namiji nake masa kallon azzalumi ,wannan ba dole nayi kuka ba ._

_7) Nayi kissan mu ta mata ƙwalliya aune da turaruka masu jan hankalin ɗa namiji duk a banza ,wannan ai dole nayi kuka._

_8) ƙin ƴan uwana tsanar suuuu…..ya isa ya isa kawai kice Alhmdullh ,baku ba matan aure kaɗai ba har ƴan matan mu maras farin jini masu fama da yaudarar samarin zamani indai kunzo taskar bhuzuwa empire kuyi hamdala domin kuwa ina faɗa maki yau kukan ki ta ƙare ,tun da Har Allah yakawoki taskar bhuzuwa empire…mai ladaftar da duk wani ɗa namiji duk tsagirancin sa sai kince yi zaiyi ,canja fuska ko kikayi kiga yanda jiki zai hau rawar ɗari. Waye yace ayar Allah ba magani ba ce ? Sahihul kuwa ,idan kuna ta tama Kuzo taskar Empire kusha mamaki ._

_ _mallaka ta hanyar rubutun surukar alƙur’ani._
_ _mallaka ta hanyar zuciya._
_ _Mallaka ta hanyar suratul yaseen kunsan aikin shi kuwa kaman yarkan wuƙa_
_ _Mallaka ta hanyar turare
_Mallaka ta hanyar takalmi silipas da kuka sani_
_ _Mallaka ta hanyar zabba_
_ _Mallaka ta hanyar rubutu da nono a badumi ki gwada kisha_ _mmki….gasunan dai da yawa kawai abun da nake cewa ” sai kunzo taskar Empire_
_Don haka kawai tuntuɓe Ni Ko ajent ɗina ta wa’annnan lambobin 09061466409._

________

Share to another grps

 

_Mmn teddy_

 

*Littafin TAƁARAH na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank…idan kati ne zaki iya Turo da MTN ta wannan number 08081202932.*

 

 

 

*Mmn teddy*

1 Trackback / Pingback

  1. Sabbin Hausa Novel 2022 Guda 1000 - Examdubs

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*