SANARWA : Yadda zakayi Updating NYIF Account Details Naka

Yadda zakayi Updating NYIF Account Details.

 

NYIF Sun bukaci duk Wanda has an yacika tallafin daya shiga account nasa Na nyif din zega an rubuta update details daga kasa sai ka Danna update.

 

Ga link din : https://nyif.nmfb.com.ng/

Idan ya bude zakaga inda zaka zabi sunan banking ka dakuma account number naka kamar haka.

Yadda zakayi Updating NYIF Account Details

 

Allah yaba mu sa’a

One Comment on “SANARWA : Yadda zakayi Updating NYIF Account Details Naka”

Leave a Reply

Your email address will not be published.