Sanadin Accident Romantic Hausa Novel Complete

Sanadin Accident Romantic Hausa Novel Complete

 

Hausa romantic novels Sanadin Accident hausa novel
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: Novels.zamgist
Category: Hausa Novels Documents
Tags: sanadin accident,sanadin accident complete,sanadin accident complete hausa novel,sanadin accident 85,sanadin accident 95,sanadin accident 93,sanadin accident 92,sanadin accident part 1,sanadin accident hausa novel,Sanadin accident
Writers: Best Hausa Novels
Novel Price: Free
Last Modified: DEC, 2021

 

Sanadin Accident Romantic Hausa Novel Complete

Tafe take tana rusa kuka kamar wanda aka ce parent d’inta sun rasu ..hannunta d’aya ta kare fuskarta da shi d’ayan hannun kuwa tana rike da wani fashen2 tulu koda na matso kusa da ita na k’are mata kallo senaga yarinyace qarama fara wacce baza tafi 11ans(11years)duda karanci shekarunta aman bai hana kyan ta fitowa ba tanada hancinta zarot ..bakinta dan madedeci pink ga magana masha Allah amma fa kayan jikintaa dakon2 dasu bakyan gani duk sun kod’e sun cicire …riga da zanen da d’an kwalin duk daban2 tayi daurin nan irin namu na yan kauye wato ta zaro jelar dan kwalin ta gaban rigarta …..

 

ganin irin shigar yasa nayi zaton tallaka wane amma me.. ganin gidan data take shirin shiga yasa nayi mamaki dan kaf kauyen manga gidan daya kaishi ba dan shafe da sumunti gidan yake kuma an kewayeshi da katanga sab’anin sauran gidajen da kusan duka buka ne…

 

Ta jima tsaye baki kofar gidan ta kasa shiga se tayi kamar zata shiga se kuma ta dawo baya tayi haka yafi sau ukku daga karshe tayi shahada ta shige ganin haka nima na mara mata baya ..

 

Ku karanta : Tarihin rayuwar Ummi Rahab: Iyali, Ranar Haihuwa, Instagram, Iyaye dakuma Hotuna

 

Wata bakar mata nagani zaune bisa kujerar nan tayani tsegumi se girgiza kafa take tayi d’aurin d’an kwali ture kaga tsiyar nan ..

 

D’an nesa da ita yarinyar nan naga ta durkusa se kame2 take ta kasa magana ga hawaye na tsiyaya bisa ”joue”(cheek) d’inta …

 

Matar ta kalleta tace wai miyene kin wanizo kin sani gaba kamar ni d’in bakuwar ganin kice…..ina kuma ruwa dakikaje d’iba ne eee ta fad’i cikin tsawa..

 

Seda ta firgita yarinyar har tayi baya ta fad’i ragwaf baki na karkarwa tace kiyi hakuri Inna Murza wly mun d’ebo ruwan nida su Ma’u kawai sega su Murtala sunzo fice wa gani suna gigin tseda mu ne . da muka ki tsayawa se kawai suka biyo a guje ina cikin gudu nayi tuntub’e nafad’i tulun ya fashe kuma ma harda ciwo naji ta bud’e gwiwarta idan taji ciwon..tana nuna mata

 

Download Sanadin Accident Romantic Hausa Novel Complete

DOWNLOAD.TXT

Leave a Reply

Your email address will not be published.