Salon So Complete Hausa Novel

Salon So Complete Hausa Novel
Rate this post

Salon So Complete Hausa Novel: A wannan Shafin mun kawo muku littafin Salon So Hausa Novel,Salon So Hausa Novel 35,Salon So Hausa Novel 41,Salon So Hausa Novel Na Hadiza Salisu Sharif,Salon So Hausa Novel Page 1 To 10,Salon So Hausa Novel 31,Salon So Hausa Novel 1,Salon So Hausa Novel 30.

Salon So Hausa Novel 34,Salon So Hausa Novel 36,Salon So Hausa Novel Complete,Salon So Hausa Novel Audio,Salon So Hausa Novel By Mommy Fareesa,Salon So Hausa Novel Book 2,Salon So Hausa Novel Book 1,Salon So Hausa Novel Cmplt,Http Www Salon So Hausa Novel.Com,Download Salon So Hausa Novel.

Http Salon So Hausa Novel,Http Salon So Hausa Novel Part 1,Littafin Salon So Hausa Novel,Salon So Hausa Novel Part 31,Salon So Hausa Novel Part 34,Salon So Hausa Novel Part 25,Salon So Hausa Novel Wattpad,Www.Salon So Hausa Novel.Com,Salon So Hausa Novel.

Table of Contents

Salon So Complete Hausa Novel

 

SALON SO BOOK 2

Page 33 to 34

Ab’angaren yasmeeen tana tsaye gaban mirror”tana sanye da doguwar riga ta shadda light blue”tana d’aura d’an kwalin mr Aliyu yaturo k’ofar bed room d’in yashigo”my honey kina ina?”yafad’a yana rufe k’ofar”yasmeen na murmushi ta juyo fuskarta suka had’a ido”yad’aga mata gira yana maida mata murmushin….sannu da zuwa!bazan amsaba sai anzo antarbeni….

yafad’a jingina jikinsa da k’ofar ya bud’e mata hannayensa”batayi musuba “tazo da sauri ta fad’a jikin sa yarungumeta”my hero na shiru kajima baka dawoba”har nagaji da jiranka”wlh ina tare da daddy ne”saida zamuyi sallah muka rabu”yanzun ma da friends d’in mu muke nida khaleel” sunzo suci abincin amarya….

babu matsala dama munyi girkin da yawa ai”namayi zaton haka shiyasa banma kiraba”kinyi kyau sosai my queen “umm!yanzun muje kayi wanka ko?”okay zanyi amma sai sun tafi”to bara na zuba musu snacks”ah ah baby zataji dasu”babu shegen dazaita kallemun zaryarki a kitchen”tana murmushi tace”.bazanje mu gaisa dasuba kenan?

“ah ah zakije idan zasu tafi”shima sai kin saka hijab tukum”tana k’okarin barin jikinsa yamatseta sosai yace”.wana kama?

“dazun kinmun wayo kika gudu ko?

“tana murmushi tace”.sorry my hero”bazan hak’ura ba”hukuncinki sai bayan bak’i sun tafi….nidai dan Allah karkamun mugunta babu kyau”Hmmm!meyesa kikayi tsokana to?

“kukan shagwab’a tasaka”ahankali yace”.gsky make up d’in yayi miki kyau”yafad’a yana saka hannu yad’ago fuskar ta”fuskarsa yakai saitin tata”tana k’okarin mgn ya manna bakinsa akan nata”saida yashanye lipstick d’inta duka”sannan yasakar mata bakinta”yasmeen tayi k’asa da kanta batace komaiba”d’an kwalinta a hannunta”banaso idan zaku gaisa suga kwalliyarki”shiyasa na shanye miki lip stick d’in”shikenan idan sun tafi zan shafa wani”yauwa my Queen”bara naje karsuyita jirana”dato ta amsa shikuma yafice dg d’akin….

Imaan gaba d’aya ta kai komai adining area ta shirya musu”suna zaune a parlour itada khaleel suna fira”ga plate d’in abincinsa kan center table yanaci”sauran abokansu na dining area d’in suka cin abincin su at”bakajin komai sai k’arar spoons”mr Aliyu yatab’e baki yana hararar na dining area d’in” yace”.

Wasu daga cikin littafan dazaku so ku karanta:

Hafsat Hausa Novel Complete

Gidan Uncle 1 10 Comple Hausa Novel

Bafulatana Ruga Page 16

Matan Asokoro Hausa Novel Complete

Tabara Hausa Novel complete

Matar Makaho Complete Hausa Novel

Tubali Hausa Novel By Aisha Aliyu Garkuwa

Kwarata Complete Hausa Novel by Jamila Musa

Jarababben Namiji Complete Hausa Novel

Mr Romantic Hausa Novel

Jarababben Namiji Complete Hausa Novel

GARKUWA Hausa Novel Complete Document

Tayimin Kankanta hausa novel complete

kuruciya complete hausa novel

gsky yaka mata kuzo kuyi aure hakanan”bazai yuyuba ace kuna bin gidajen masu aure…. hahahaha!abokina kai duka yaushe kayi naka?”cewar d’aya dg cikinsu yana dariya”mr Aliyu yace”.koma yaushe nayisa bashine zaka dubaba”toni ai banida budurwa….

murmushin gefen baki mr Aliyu yasaki”domin kalmar ta tuna masa time d’in daya dinga cika baki akan so”sai gashi SALON SO yazo masa da sabon salo….gsky madam ta iya girki masha Allah kayi dace”cewar guda yana loma”khaleel dg can yace”.dena yabonta ita kad’ai”harda tawa matar akayi girkin ai…..mr Aliyu yace”.

dududu yaushe wannan jaririyar ta iya girki?”imaan tayi murmushi kawai bata tankaba”amma tasan dai kafin yafara cin girkin yasmeen nata yafara ci…sosai suke fira da barkwanci har suka idar dacin abincin suna santi”mr Aliyu yatashi da nufin yakira yasmeen tagaisa dasu…

yasmeen na atsakkiyar bed d’in sa tana chats dasu teemah friends d’in ta”ta had’a masa ruwan wanka tana jiran yashigo ta taimaka masa yayi wankan”koda yaje sashenta bata nan anan sashensa yanufo”yana turo k’ofar yahangota tana dariya”my queen halan chats kikeyi ko?”d’ago kanta tayi da sauri tana murmushi tace”.

Eh sun tafine?”ah ah gaisawa zakuyi sai su tafi”okay”kinci abinci?”ah ah”kaifa?”nima banciba”jikina ya bani baki ciba nabari muci atare ko?”tana ajiye wayar tace”.

hakane my hero”mayafinta dake gefenta ta d’auka ta yafa”yakama hannun ta ya sumbuta suka fito”kan yasmeen ak’asa tayi sallama”khaleel ya amsa da ranki yadad’e uwar gida kuma amarya agidan abokina

“yasmeen na murmushi ta gaishesu”suka amsa cike da kulawa suna jajjayarta”mr Aliyu natare mata itadai tayi shiru”yana rik’e da hannun ta”ahankali yakai fuskarsa saitin kunnanta”murya can k’asa yace”.

my queen juya ki koma ciki gani nan zuwa”yafad’a yana sakin hannunta”tana murmushi ta juya ta tafi..abokansa suka saka dariya”yasmeen ta wuce tana musu su gaida gida”imaan da yaya khaleel suka fice”mr Aliyu yabi bayan sauran abokansu yamusu rakkiya kafin yadawo ciki…

yasmeen na kwance kan bed nata”tana kallon photos d’in bikinsu”yaturo k’ofar yashigo”taso mrs me nassara muci abinci…nama lura bakyason cin abinci ko?”ah ah yaya Aliyu ina ci manah”photo d’in daka turomun d’azun nake gani….

tafad’a tana tashi zaune”gefenta yazauna ta kwanto ajikinsa”yaka mata my queen nacanza miki wayar nan hakanan”zuwa dare sai muje ki zab’a ko?um um yaya Aliyu dg zuwana jiya sai yau nafita”kasan mutane da saka ido”kuma nidai wayata batayi komaiba”duka 6month d’in datayi shine ta jima?”

tajima mana my Queen”maganar fita ko yanzun naso zamu iya zuwa”ni maganar mutane bata damuna”su suka sani”hakane ME NASSARA! tafad’a cikin tsokana!yana dariya yace”.sai yau natab’ajin sunan abakinki my Queen”yanzun muje muci abinci amma da kanki zakimun wankan”babu damuwa mijin yasmeen”tafad’a tana k’ok’arin barin jikinsa”yarik’ota ya sakata atsakkiyar cinyoyinsa”ya aza kansa agefen kafad’ar ta”ahankali yace”.my queen kin iya tsokana ki gudu ko?”yaushe gurin nan zai warkene?”gsky inason k’ari” yafad’a cikin wata iriyar murya yana sinsinar wuyanta….

gaban yasmeen yafad’i”jiyafa yajima yana abu d’aya”da safema saida yyi romancing d’inta har buk’atarsa ta biya”yanzun kuma k’ari yake nema….kinyi shiru?”uhmm!befa warkeba”zan sake sakaki ruwan zafi”akwai wani cream dana siyo namantashi amota zanshafa miki agurin zuwa gobe zai dena…

jikinta asanyaye tace to”tausayinta yaji sosai”sbd yalura tanada juriya”shikuma tunda yayi abun sau 1 yaji yadda dad’in sa yake”sai yaji bek’i arana suyi sau 3 ko 2 ba…..jin cikinsa na k’ugin yunwa yasakashi d’aukarta gaba d’aya suka fito main parlour”adining area ya sauketa ya zaunar da ita kan kujera”yafara duba abinda yayi saura”hannunsa ta rik’e tace”.

ka zauna yaya Aliyu aikina ne”ina baby?”hakane my Queen “amma kunsha aiki ga gajiyar dake danayi jiya”karki damu bara nazuba mana”baby tabi khaleel”ai yanzun baby abokina yacanzamun ita wlh”yasmeen na dariya tace”.

itama ta canza da kanta ai”amma waye silar canzawarta?”shine”to kingani”tunda nacanza ai kowama yazanza my Queen”yafad’a yana zama suka fara cin abincin”girki kala3 ne amma komai saida sukaci”da kansa yatayata suka kwashe komai suka wanke”anata kiran sallar la’asar suka idar”mr Aliyu ya wuce masjeed”yasmeen tayi sallarta agida..

koda yadawo atare sukayi wanka suka saka wani h’ad’add’en d’anyen bowel suka zauna a parlourn”mr Aliyu yayi matashin kai da cinyar yasmeen suna firansu ta masoya….. knocking sukaji”mr Aliyu yace”ashigo”anty saude ce da jidda da wasu danginsu mata 2….

gaban yasmeen yafad’i”tadai dake tana k’ok’aro murmushi”yayinda mr Aliyu fuskarsa bbu yabo babu fallasa”yasmeen na murmushi ta musu maraba”anty saude nata y’an harere harare tana k’arewa parlourn kallo”batare data amsa gaisuwar yasmen ba”yayinda sauran suka amsa”mr Aliyu yad’ago kansa yace”.

sannunku da zuwa ina yininku?”suka amsa masa cike da kulawa banda anty saude”babu kunya yasmeen tace”.sweet heart excuse me naje naka musu ruwa pls”karki damu my Queen”yafad’a yana murmushi yajanye kansa dg saman cinyarta”anty saude ta tab’e baki tana bankowa yasmeen harara”mr Aliyu na lura da ita”tamkar yamata mgn yadai share kawai….snacks da drinks yasmeen ta zuba musu acikin tray ta kawo ta ajiye agabansu….

jidda najin tamkar ta shak’e yasmeen”sbd kishinta data keji aranta”yasmeen na k’ok’arin juyawa ta wuce”jidda tayi saurin kara mata k’afar ta…..aikuwa tayi taga taga ta fad’i kan carpet “dukda mr Aliyu yaso yarik’e ta”kafin ya iso ta fad’i”anty amina tace”.

subahanallahi meye haka jidda?”uffan jidda batace ba”tama cigaba da latsar wayarta”mr Aliyu yaka mata ta mik’e tsaye” cikin b’acin rai yasmeen ta d’aga hannu ta wanke jidda da mari mai rai da lafiya”jidda tasaki k’ara ta dafe kuncinta”kutumar ubah!ke y’ar gidan matsiyata kin isa ki mareta agabana”ke kuma wannan yarinyar zaki bari ta mareki bazaki ramaba”cewar anty saude tana huci tamkar kububuwa…

mr Aliyu yajanye yasmeen”yamaidota gefensa yarik’e mata hannu”anty amina ta rik’e jidda dake k’ok’arin tashi ta rama”tace”gsky danasan abinda zai faru kenan daba zanzoba”baku kyautaba gsky…anty amina sunci darajarku keda anty safara’u da wlh sai sun sani”dg yau kuka sake zuwamin gida wlh rufeku zan saka ayi”natsaneki jidda”dana aureki gara na tabbata babu aure har k’arshen rayuwata”babu shakka mungode da tozarcinka garemu akan mace”sbd ta asirceka koyasmeen ta fisge hannunta da gudu tabar parlourn”ina zaman farin ciki da matata kunzo kun rusamun”wlh nadawo parlourn nan nasakemuku keda y’arki”zancire cewa ke k’anwar mahaifina ce”yana fad’in hakan yajuya da sauri yabi bayan yasmeen……

anty amina da safara’u suka dinga yiwa jidda fad’a sbd basu goyi bayan suba”anty saude taja tsaki tace”.har abada muda gidan nan”gsky yaya saude baki kyautaba”idan kina ganin hakan dakikeyi shine zai saka yasota to k’inta yak’ara masa”kisani wannan ba daidai bane”kice zaki taya y’arki kishi ko cusata asota”hakan badaidai bane”kin zibdawa kanki mutunci….zage zage anty saude tadingayi taja jidda suka fice”su anty amina suma suka fita ransu babu dad’i…

Mr Aliyu arikice yaturo k’ofar yashigo cikin d’akin”tana kwance rubda ciki”my Queen!meyasa zaki zubda hawayenki sbd wata banza?”muna zaman farin cikin mu zasuzo su b’ata mana”yafad’a yana hawa kan bed d’in yad’ago ta”had’a Ido sukayi”sai taji yabata tausayi sbd damuwar datagani acikin idanuwansa….

rungumesa tayi tana share hawayenta”kiyi hak’uri my queen bazasu koma zuwaba”zanyi mgn da daddy”kuma zan yiwa me gadi mgn kar yabarsu su shigo koda sun so sake zuwa”ahankali tace”.babu komai yaya Aliyu nina hak’ura”bana so sanadina kasami matsala da danginka”sannan nasan duk yadda mutum yake arayuwarsa ko yaya akwai abinda za’a jarabcesa dashi “zai yuyu ayanzun sune matsalata acikin danginku”karma kiyi zaton matsala ce su agareki my Queen”anty saude ba uwa d’aya uba d’aya suke da daddy ba”daddy shikad’aine agun iyayensa suka rasu”iyayan anty saude suka rik’esa”dama daddy yatab’a sanarmun mahaifinta yaso ya aureta amatsayin matarsa ta biyu”daddy yanuna baya buk’atar k’ara aure”shine nima akaso a mannamun jidda…

Allah yakyauta! tafad’a tana murmushi ta shafa fuskarsa”jan zaki nah!yau kuma wannan sunan nasamu?”Eh mana”dan Allah yaya Aliyu karka canzamun wata rana”insha Allah bazan canzaba my Queen”to Allah yasa”yanzun katashi ka goyani”miye za’a bani amatsayin tukwici?”banida abinda zan bayar”ke kuwa keda abin bayarwa”nidai katashi ka goyani “tafad’a tana saka mishi kukan shagwab’a”yana dariya yace”.

taso gimbiya ai yariman naki nada k’arfi”abinda bama nauyine dakeba”k’ila sai babyna yayi girma zaki kara nauyi… yafad’a yana sauka dg kan bed d’in yaduk’o”ta haye saman bayan sa”tana cewa”wane baby kuma?”dana baki ajiya adaren jiya mana”adaren yau kuma nabaki ajiyar k’anin sa”sbd twins nakeso ki haifamun….

shiru yasmeen tayi tama kasa mgn”fitowa sukayi a parlourn”yana zagaye parlourn da ita suna firansu ta masoya”gaba d’aya summa manta da abinda yafaru yanzun….saida aka kira sallar magrib mr Aliyu yafita”yarufeta yasanar mata karta bud’e kowama yazo”koda yafita yayiwa me gadi gargad’i da babbar murya yace”.kada yakoma barin su anty saude su shigar masa gida….

Da dare suna kwance akan bed d’in mr Aliyu”sun gama shirin kwanciya bacci”yasmeen na a jikinsa”ahankali yake shafa bayanta yace”.kinyi shiru my Queen”bacci nakeji shiyasa”tun yanzun”k’arfe 9:30 pm fa”inaso natashi da wurine….bece komaiba yafara k’okarin rabata da rigar baccin dake jikinta”murya na rawa tace”.yaya Aliyu mekuma zakayi?

“abokan wasana zan gaisa dasu…. shiru tayi bata koma mgn ba”rufe idanuwanta tayi gam”sbd jin yara bata da komai na jikinta yana shafa sassan jikinta”ganin tak’i kulasa”yasaka yakashe fitilar dake kan bed side drower”murya can k’asa yace”.pls my Queen kobakya sone?

“kimun duk abinda namiki inaso zanji dad’i ne”yafad’a yana mirginota”tadawo kasanshi yahaye samanta”gabanta nata fad’uwa”ita idan romance ne da sauk’i”amma babban fagen ke bataso yaje”bata gama wannan tunanin ba taji fuskarta agefen wuyanta yana sinsinarta yana sakin numfashi ahankali”shafa kansa zuwa bayansa tayi tana lumshe idanuwanta”ta tallabo kansa ta had’e bakinsu”ai tamkar ta haukatar da mr Aliyu”saima sake mata nauyinsa yayi yana yamutsarta da shafarta”yasmeen na biye masa”gaba d’aya yama fita dg nutsuwarsa…

hannunsa guda yasaka yaware mata k’afafuwanta”yashigeta….. yasmeeen ta saki k’ara”amma mr Aliyu bejinta yana duniyar maji dad’i…daurewa kawai takeyi sbd ta lura bema san tanayiba”juyata yakeyi son ransa”duk yasmeen tagaji ga zafi da rad’ad’i data keji….

saida yasamu nutsuwa sosai tukum ya janye jikinsa ya kwanta agefenta yana maida numfashi…yasmeen taja bed d’in ta rufe jikinta”mr Aliyu yakunna fitilar dake kan bed side drower”yanayin yadda yaga yasmeen d’in a kwance yatabbatar masa da taji jiki”tausayinta yaji sosai aransa yana tuhumar kansa”cike da rarrashi yakama hannun ta”murya can k’asa yace”.my queen sannu kinji?

karki yi fushi dani dan Allah”nakasa control d’in kaina ne”uhmm!kawai ta furta da k’yar”muyi wankan ko?”dato ta amsa”boxer d’in sa yamayar yasauka dg kan bed d’in ya wuce toilet”ruwan zafi yahad’a mata”yad’auki towel yafito”tana kwance yadda yabarta”ahankali yaduk’o gefenta batare daya hau kan bed d’in ba”yad’agota”yad’aura mata towel d’in”k’ok’arin sakkowa takeyi amma zafin datakeji ak’asan ta yasaka takasa sauka”sannu kinji?kiyi hak’uri pls”yafad’a cikin rarrashi”batace komaiba ta share hawayenta datake b’oyewa….d’aukarta yyi suka shiga toilet d’in”

taimaka mata yayi tagasa jikinta”kafin su tsarkake jikinsu su fito”kayan bacci kawai tasaka ta kwanta”lura da yanayinta batada walwala da yayi duk saiyaji babu dad’i”gurin mirror yanufa”yad’akko cream d’in daya siyo”yanufo kan bed d’in”my Queen bara nashafa miki cream d’in nan”zaidena zafin insha Allah”batace komaiba ta gyara kwanciyarta zuwa rigingine”yajanye pant d’in ta…..

sosai yasmeen tabashi tausayi”gurin yayi jajir”shafa mata yayi yamayar mata da pant d’in ta”ya kwanta agefenta bayan ya ajiye cream d’in”addu’a yamusu ya kwanta kusa da ita “ahankali yace”.my queen fushi kikeyi dani ko?

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*