Har yanzu dai ana cigaba da magana akan rashin lafiyar Jaruma Maryam Yahaya wanda a yanzu muka sami wata bidiyo wanda tashar “Duniyar Kannywood” dake kan manhajar Youtube ta wallafa.
Inda Sadiya Haruna mai kayan mata take magana akan rashin lafiyar Jaruma Maryam Yahaya, wanda a cikin bidiyon zakuji cikekken bayani akan maganar da Sadiya Haruna tayi game da rashin lafiyar Jaruma Maryam Yahaya.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.