Sabbin Hotunan Lalle na Zamani 2021 masu Kayatarwa

Sabbin Hotunan Lalle na 2021 masu Kayatarwa

Amfanin Lalle

1: Ana dafa ganyen lalle ko garinsa da ruwa mace tashiga Na mintuna 10/15 hatta karamar yarinya “Yar shekara 1 xa’a iya sata a ciki yana maganin infection da cututtuka Na mata.

2: lalle yana maganin ciwon hakori da warin baki da kuma tsatsar dake jikin hakora…idan aka dafa lalle da ruwa sai aringa kuskure baki dashi. Sannan a samu garin lalle da kanunfari da gawayi adakasu tare aringa goge baki dashi yana kara karfin hakora sosai

3: lalle yana maganin ciwon kafa musamman irin kakannimmu da iyaye jijiya ta rike gwiwa za’a kwaba lalle a kunsashi a gwiwa sai a rufe da Leda ko babdeji abarshi Na tsawon awa biyu ko daya sannan a cire, bayan ancire sai ‘a samu albabulnat adafashi a ruwan zafi sai a samu towel aringa dannawa a kafar sai ahada ruwan kal da zaitun asa garin lalle ahada sai a ringa shafawa a kafar yana maganin sosai domin mungwadashi.

Sabbin Hotunan Lalle na 2021 masu Kayatarwa

Wannan shine styles na hannu… Zaku iya yin irin sa.

Sabbin Hotunan Lalle na 2021 masu Kayatarwa

Wannan shine styles na hannu… Zaku iya yin irin sa.

Sabbin Hotunan Lalle na 2021 masu Kayatarwa

Wannan shine styles na hannu… Zaku iya yin irin sa.

Hotunan lalle sabbi

News style Na lalle

Wannan shine styles na hannu… Zaku iya yin irin sa.

2 Comments on “Sabbin Hotunan Lalle na Zamani 2021 masu Kayatarwa”

Leave a Reply

Your email address will not be published.