Rawar Iskanci data kawo cece kuce a wani gidan rawa na Niger

Gwamnatin Nijer za ta rufe gidajen rawa

 

Gwamnatin kasar jamhuriyar Nijar a kar kashin jagorancin shugaba Muhammad Bazoum, na shirin daukar wani mataki mai tsauri a kan makada da mawaka da masu yin rawar banza da yan mata a bainar jama’a a fadin kasar don rage yaduwar alfasha a kasar.

 

Wannan mataki na zuwa ne dai dai lokacin da ake samun karuwar wannan al’ada da yan kasar suka saba da ita tsawon shekaru, ta yadda za kaga ana amfani da don nishadantar da mahalarta tarurruka irin su daurin aure, da suna da suran tarukka. – Rawar Iskanci data kawo cece kuce a wani gidan rawa na Niger

 

Wata sanarwa daga ofishin ministan kula da harakokin addini a kasar ta bayyana cewa, daukar wannan mataki ya zama wajibi domin rage yaduwar alfasha a fadin kasar, kuma sanarwar ta ce akwai bukatar al’ummar kasar su hada kai don kawai da wannan al’ada.

 

Rahama Sadau Tama Wani Murtani Bayan Yace – Duwawu Kamar Na Kurciya

Leave a Reply

Your email address will not be published.