Rahama Sadau Tama Wani Murtani Bayan Yace “Duwawu Kamar Na Kurciya”
Wani Mutum Ya Harsala Jaruma Rahama Sadau, Inda Yace Mata Da “Duwawu Kamar Na Kurciya” Inda Jarumar Tayi Mishi Martani Mai Zafi.
Kamar Yanda Muka Sani Ne, Jaruma Rahama Sadau Tana Daya Daga Cikin Jaruman Kannuwood Masu Jawo Cece Kuce, Inda Ko A Kwanakin Baya Jarumar Ta Jawo Wani Babban Cece Kucen Da Yaja Mata Mummunar Bakin Jini A Idon Duniya.
Wannan Sune Kadan Daga Cikin Cece Kucen Da Jarumar Ta Jawo.. Wannan Karon Bayan Ta Wallafa Wasu Sabbin Hotunanta A Shafinta Na Facebook
Sai Wani Yayi Mata Comment Da Maganar Da Bata Mata Dadi Ba.. Take Yanke Sai Jarumar Ta Bashi Amsa Kamar Haka.
A wani Labarin : Matashi zai Fara tattaki da kafar sa daga katsina Zuwa kaduna domin bayyana soyayyarsa ga Rahma Sadau