NYIF : Sun saka ranar gayyatar training

NYIF Sun saka ranar gayyatar training

Asusun saka jarin matasan najeriya NYIF sun bayyana cewa zasu gayyace mutane karbar horo a wata mai kamawa.

 

sun bayyana hakane a yayin da suke amsa tambayoyi a shafin su na Nigeria Youth Investment Fund

 

Idan kana da bukatar yi musu tambaya da harshin turanci zaka iya zuwa kai musu kafin kayi tambayar ka tabbatar wani baiyi musu irin ta ba, zasu baka amsa idan babu wanda yayi musu irin ta, idan ka shiga page din ya bude sai ka duba sama akwai wurin da aka rubutu Reviews, sai ka danna ka shiga yes, ka rubuta tambayar ka zasu amsa da yardar Allah.

NYIF : Sun saka ranar gayyatar training

©Ahmed El-rufai Idris

Leave a Reply

Your email address will not be published.