Nura M Inuwa Gwarzo Birthday Song Mp3 Download

Mawaki m inuwa yasake shararo wata zazzafar waka mai taken “Gwarzo birthday”.

 

Nura M Inuwa Gwarzo Birthday Song Mp3 Download

 

Wannan waka ce da Nura M Inuwa mai taken ‘Gwarzo Birthday’ kun san kowaye yake nufi da Hakan.?.

Prof Adamu Abubakar Gwarzo ne wanda babban professor nan da yake taimakawa al’umma da nuna cewa a koda yaushe wanda yafi wani karfi ya taimakeshi.

 

Wanda Nura M Inuwa yana daga cikin mawakan wannan professor ya rera masa da murna zagayowar ranar haihuwarsa.

 

DOWNLOAD

Leave a Reply

Your email address will not be published.