Mutumen Daya Musulunta Ta Dalilin Kallon Izzar So

Mutumen Daya Musulunta Ta Dalilin Kallon Izzar So

Wani bawan Allah Mai suna john ya karbi musuluncu a dalillin kallon shirin izzar so dayake yi. Jarumi Lawan Ahmad ya wallafa hakan a shafin sa Na Instagram.

Mutumen Daya Musulunta Ta Dalilin Kallon Izzar So

Iawanahmad: Masha Allah A Yaune Mukayi Babban Kamu A Musulunci Inda Wannan Bawan Allah Ya Shiga Musulunci Saboda Kallon IZZAR SO Da Yakeyi, Tun Daga Cross river, idom ikon Local Government Cross River.

Yanzu Haka Dai Ya Karbi Musulunci, Kuma Yanzu Haka Sunansa Ya koma Umar Daga John.

Munayi Masa Addu a Allah Yasa Ya shigo Addinin musulunci A Saa’a, Allah Yasa Ya Amfane Shi.

Mutumen Daya Musulunta Ta Dalilin Kallon Izzar So

Amin

Leave a Reply

Your email address will not be published.