MUSIC: Sani Liya Liya Dan Adaidaita mp3 Song Download

MUSIC: Sani Liya Liya Dan Adaidaita mp3 Song Download

 

 

Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Dan Adaidaita”.

 

Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci da bandariya.

Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.

 

 

Saurari wannan waka mai suna “Dan Adaidaita” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

 

 

 

Download Mp3 Song Now

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.