VIDEO: Izzar So Episode 69 (Complete)

Izzar So Episode 69 (Complete)

 

 

Kalli Izzar So Episode 69 (Complete) na wannan satin don ganin abunda zai faru a ciki.

 

Shirin Izzar So dai shirine wanda ake sakin Episode daya duk sati.

 

Sannan kuma Lawan Ahmad shine wanda ya dauki nauyin wannan shiri.

 

Ana sakin Izzar So duk sati a tashar YouTube mai suna BAKORI TV kowace ranar Lahadi da Karfe Takwas na Dare 8PM.

 

Kalli faifan bidiyon Episode 69 na wannan satin don ganin abunda zai faru daga kasa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.