A wannan shafin zamu kawo muku cikakken tarihin Sadiq S Nasir Wanda aka fi sani da (MD izzar so).
Md Izzar so
Suna: Sadiq S Nasir
Lakani: Md izzar so
Shekaru: ……..
Jiharsa: KANO
Sana’a: Jarumi
MD yakasance jarumine kuma Wanda shirinnan Mai farin jina Na izzar so ya haskashi kuma yasakashi yayi suna a duniya.
Tarihin md izzar so
A daidai wannan lokacin muna man tattara bayanai akan shi wannan jarumin. Dazarar mun kammala zamu saka muku tarihin sa insha Allah.
Sunan Asali
Sunan jarumin Na asali shine Sadiq s Nasir
Hotun md izzar so
Ga kadan daga cikin hotunansa
KU KARANTA:
Hajiya sara izzar so, Tarihi, hotuna, Shekaru dakuma Kadara
Tarihin Minal Ahmad Nana Izzar so, Shekaru, Ayyuka, da Hotuna
Tarihin hajara izzar so, Hotuna, Kadara da Kuma sunan Asali