Jerin mawakan Kannywood mata guda shabiyar da bakowa yasan fuskokin suba sai dai kawai muryoyin su.
A yau muna tare da jerin wannan jarumai tare da sunayen su da kuma hotunan su, zaku iya kallon wannan jarumai a cikin wannan Bidiyon da yake kasan wannan rubutu.
Mungode da bibiyar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu domin samun zafafan abubuwan da suka shafi kannywood.