Matashi zai Fara tattaki da kafar sa daga katsina Zuwa kaduna domin bayyana soyayyarsa ga Rahma Sadau

Wani matashi zai Fara tattaki da kafar sa tun daga katsina Zuwa kaduna domin bayyana soyayyarsa ga Jaruma Rahma Sadau

 

 

Wani saurayi mai suna Nazifi Naziru Kasanki, yayi alwashin tattaki tun daga jihar sa ta Katsina har ya zuwa jihar kaduna domin ya bayyana soyayyar sa ga jaruman wasan kwaikwayo wato RAHMA SADAU ( Rahma Sadau Fans )

 

 

 

Saurayi yaron dae yace ya jima da fadawa a cikin wannan soyayyar tun biyo bayan wata haduwa da suka taba yi dashi da ita a lokacin sunzo daukar film a lokacin yana karatu college kimiyya ta Katsina.

 

KU KARANTA : Tsananin kauna :Wani Matashi ya Rubuta Sunan Yar wasan Hausa da Wuka a hannun sa

 

Saurayin yace yayi wannan alwashin ne duk da matsalar da ake fuskanta ta tsaro a hanyar.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.