Maganin Sanyi Na Mara, Mata, Kashi, Maza Na Gargajiya

Maganin Sanyi: A wannan shafin mun kawo muku magun gunnan sanyi Kala Kala daga masana daban daban a arewacin najeriya Wanda suka hada da  Maganin sanyin mara, maganin sanyi na mata, sanyin Mara, sanyin kashi, sanyin gaba, maganin sanyin kashi da dai sauransu.

Kuduba kuga Wanda yamuku sai a jaraba. Allah yasa adace. Ameen

Maganin Sanyi

Kamuwa da cuta yana faruwa ne lokacin da ƙwayoyin cuta (kwayoyin cuta) suka shiga jikin mutum ko rauni kuma suka ninka, suna haifar da rashin lafiya, gabobin jiki ko lalacewar nama, ko cuta.

 

Maganin sanyi
Bayani akan maganin sanyi – photo credit -Facebook

 

Wani lokaci ƙananan ƙwayoyin cuta waɗanda ke zama marasa lahani a cikin jikinmu ba tare da haifar da matsala ba suna girma daga sarrafawa kuma suna haifar da kamuwa da cuta idan tsarin garkuwar jikin mu bai da ƙarfi don kiyaye su cikin daidaito.

Wasu cututtuka na iya zama barazana ga rayuwa.

Maganin Sanyin Mara Mai Tsanani Fisabilillah:

2. Fitar farin ruwa daga gaba:

3. Tsagewar farji:

4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji:

5. Saurin inzali:

6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani:

7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki:

8.fitar kuraje a baki da makogaru:

 

ABINDA ZA’A NEMA:

 

1. ganyen zogale( moringer)

2. Ganyen raihan(basil)

3. Kanun fari(clove)

4. Citta(Ginger)

5. Tafarnuwa (Garlic)

 

YADDA ZAA HADA.

 

Za’a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niƙe su,suyi laushi.

Za’a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon minti 5 sai a sha,zaai hana sau 2 a rana.insha ALLAH da adace.

A wannan shafin munkawo muku maganin sanyin mara,maganin sanyi na gargajiya,maganin sanyi ingantacce,maganin sanyi na mata,maganin sanyin kashi,maganin sanyin gaba,maganin sanyi na maza,maganin sanyi

Maganin Sanyi

Alal hakika idan aka hada garin marke, da Kuma garin kanin fari, idan ana tafasa cokali daya tare da Lipton kwara biyu ana sha safe da yamma insha Allah yana taimakawa sosai Bangaren sanyi.

Idan kanaso karage jin sanyi a wannan lokacin to wannan hanyar Zakayi amfani da ita, insha Allah zaka rage yawan jin sanyi bi iznillah.

Idan kuma kayi kamar sati (1) kana shan wannan insha Allah komin sanyi koda karamar riga kayi yawanka, basai kasaka rigar sanyiba.

Daga:  Rahamaniyya Islamic medicine center Funtua Katsina state.

 

KARANTA: Maganin Qarin Hips (Mazaunai )

Maganin Sanyin Mara (Mata da Maza)

Bayani gane da maganin sanyin mara(infection)wanda a wannan zamani yake addabar maza da mata masu aure da marasa aure, insha Allah ga maganin sa.

Kamar masu fama da

1. Kaikayin gaba

2. Zafin fitsari

3. Ciwon mara

4. Fitar farin ruwa

5. Fitar kuraje

6. Kankantar gaba.

7. Daukewar shaawa.

Dadai sauran matsaloli da sanyin ke haddasawa su insha Allah indai suka juri yin wannan hadi Allah zai basu waraka,kuma zasu sami sauki.

Amma wani jan hankali guda.

Mutane da yawa suna da gaggawa wajen neman magani,babu yadda zaai kana dauke da ciwo tsawon wasu shekaru ya riga yayi maka katutu(chronic)sannan kace zaka sha magani cikin kankanin lokaci ka samu sauki.

Bawai hakan baya faruwa bane, amma dai a rika bi a hankali da kuma bin ka’ida domin samun dacewa.

ABUBUWAN DA ZAA NEMA.

 

 1. Garin bagaruwa
 2.  A sami Garin hulba
 3. Sai Garin yayan kalgo
 4. Garin marke

Mata zasu hada garin bagaruwa da garin hulba sai garin marke waje daya cokali goma goma sai ahadesu waje daya.

WASU NA KARATUN: Yanda zaki gyara Fuskar Ki tayi kyau Sosai

Kullum sai adafa ruwan zafi yadda zaa iya shiga ciki sai azuba cokali biyu na hadin cikin ruwan dumin sai ashiga ciki minti sha biyar zaa rika yin haka safe da yamma tsawon sati biyu.

Garin kalgon kuma maza da matan zaku iyayi shikuma karamin cokali daya na garin kalgon cikin ruwan dumi sai atache tsakin kofi daya safe da yamma insha Allah zaa samu waraka

Daga: kalifa herbal medicine and marriage councelling

One Comment on “Maganin Sanyi Na Mara, Mata, Kashi, Maza Na Gargajiya”

 1. Assalama’alaikum
  bayan gaisuwa mai tarin yawa a gareka
  tambaya
  zan iya amfani da maganin saurin inzali da kuma karfin
  azzakari??
  amma banida mata???
  sako daga Abdul T ara maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published.