Lawan Ahmad Yayi Magana Akan Izzar so Episode 75

Jarumi Lawan ahmad Wanda akafi sani da umar Hashim a cikin shirin izzar so yace zasu haska izzar so 75 a wannan lahadi Mai zuwa Insha Allahu.

 

 

 

Ya umurci masoya dasuyi subscribing wannan channel A YouTube: BAKORI TV 2

 

 

 

Zaku iya Kallon Izzar so episode 75 trailer anan:

Leave a Reply

Your email address will not be published.