Lawan Ahmad Yayi Magana Akan Izzar so 80

Lawan Ahmad Yayi Magana Akan Izzar so 80

Jarumi Lawan ahmad yayi magana akan izzar so Episode 80. Yace bayan tsawon hutun dasu kaje na sati 3 zasu dawo haska film din ne a wannan lahadi Mai zuwa.

 

 

Lawan Ahmad Yayi Magana Akan Izzar so 80

 

 

Umar Hashim wato Lawan ahmad ya bayyana hakan ne a shafinsa na instagram dakuma Facebook.

 

Ku Karanta:  Tarihin Rayuwar Jarumi Lawan Ahmad Izzar So

 

Wasu Na tunanin cewa hutun dasuka tafi Nada nasaba DA Azumin dake tafe. Saboda bazasu iya riqa shooting film ba acikin azumi.

 

Yanzu sun rigada sun kammala shooting din Izzar so daza a rika dorawa masu kallo duk sati batare DA tafiya Hutu ba.

 

 

Wasu Na Kallon: IZZAR SO EPISODE 80 ORIGINAL

 

 

Koya kuke kallon wannan dabarar? Muna Sauraren comment naku Akasan Wannan Rubutun.

Leave a Reply

Your email address will not be published.