Lawan ahmad ya haifi ya mace jiya – Kutaya sa murna a comment
Allah ya albarkaci Lawan ahmad Wanda akafi sani DA Umar Hashim DA samun ‘ya mace, yakuma shaidawa Al’ uma cewa mahaifiyar dakuma yar duk suna cikin koshin lapia.
Yana rokon kuda dakusaka jaririyar a addu’o in Ku.
One Comment on “Lawan ahmad ya haifi ya mace jiya – Kutaya sa murna a comment”