LABARINA SEASON 4 EPISODE 12 DOWNLOAD

Bayani yani akan Wanda ya tsara labarina season 4 episode 12

 

Aminu Muhammad Ahmad wanda aka fi sani da Aminu Saira dan fim din Najeriya ne, darakta kuma marubucin labarina season 4 episode 12. Ana yi masa kallon hamshakin mai kawo sauyi a masana’antar Kannywood a yau kuma mai shirya fina-finai a masana’antar fina-finan Kannywood.

 

An haifi Jarumi Aminu saira a garin KANO  20 Ga watan April 1979 Kimanin shekaru Arba’in da biyu (42 years).

Malam aminu saira yakaranci Qur’anic Science a makaranta Wanda hakan ne ma yasa wasu ke kiransa da suna Malam.

Labarina Season 4 Episode 12

 

Also Watch : Labarina Season 4 Episode 10 [ Saira Movies]

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.