Kwarata Complete Hausa Novel by Jamila Musa

Kwarata Complete Hausa Novel by Jamila Musa
Rate this post

Table of Contents

Kwarata Complete Hausa Novel

Kwarata Complete Hausa Novel: Are you here searching for kwarata complete hausa novel pdf,kwarata complete 1,kwarata complete by jamila musa,kwarata complete littafi na biyu,kwarata complete hausa novels books,kwarata complete na biyu,kwarata return complete hausa novel,gidan kwarata complete,kwarata complete hausa novel,gidan kwarata complete hausa novels,Kwarata Complete.

Littafin Kwarata 100

http kwarata 100,kwarata return 100,kwarata na 100,kwarata page 100 to end,Kwarata 100,kwarata novel page 60,kwarata novel 1,kwarata novel 2,kwarata novel 55,kwarata novel 81,kwarata novel 51,kwarata novel 46,kwarata novel 78,kwarata novel 89

Kwarata Complete Hausa Novel Description

Kwarata Complete Hausa Novel by Jamila Musa

 

Novel Title Kwarata Complete Hausa Novel
Author Jamila Musa
File uploader Novels.Zamgist
File Size 400kb
Price Free
Tags kwarata novel page 60,kwarata novel 1,kwarata novel 2,kwarata novel 55,kwarata novel 81,kwarata novel 51,kwarata novel 46,kwarata novel 78,kwarata novel 89

 

DOWNLOAD

 

Kadan Daga Cikin Page —– 1

Shekaruna goma sha bakwai cas a duniya. Babana yana da mata hudu da “ya “ya hamsin da bakwai.

Mahaifina ya kasance dan auri saki ne, bakin abinda kunne na yaji mahaifina ya auri mata ashirin da takwas.

 

Babana ya kasance talaka ne baya da wata sana’a wadda ta wuce “yan bige bige, ya gwanance wurin iya karya sannan kuma babu abinda kware dashi sai cin bashi………

 

Talaka ne amma baya saka sutura irin tasu, idan kika gansa zaki rantse da Allah yana iya kyautar naira miliyan biyar, yasan dadin kudi sosai amma a sutura baya tausawa naira.

 

Baya da gidan zama haka kuma baya da fili ko taki daya, munyi zama a anguwanni da dama sosai wanda duk anguwar da muka sauka suna mana lakabi da gidan inna ratata, ko kuma suce gidan yawa…

 

Baya da aiki sai shaye shaye sannan kuma duk gidajen cacar dake garin katsina babu inda ba’asan shi ba, ya saka kansa caca wanda ake kira da nigerful, caca ce wacce take cinye tattalin arziki kuma ba kananan talakawa keyinta ba sai masu kudin gaske saboda idan har za’a buga wasan cacar mahaukatan kudine ake zubawa.

 

Baya bayar da abinci haka kuma babu abinda ya damesa da rashin lafiyar “ya “yansa ko matansa, idan dai caca tayi masa dadi zai siyo kwanon shinkafa daya da kuma rabin doya,

 

Da safe idan zai fita zai bayar da kudin kalaci ko wane daki naira talatin babu wani abinda ya damesa da yawanku.

 

Wata rana can wurin wasan caccarsa aka cisa, amma baya da kudin da zai biya daga cikin abinda aka saka masa, dan haka suka cire masa sutura, tun daga inda ya buga wasan har zuwa gidanmu daga shi sai gajeran wando haka ya ratso mutane saboda tsabar shi tantirine har ya iso gida.

 

Babu ruwansa da tarbiyar dan sa ko yar sa, shi yasa muka mayar da gidanmu kamar gidan karuwai, domin dai kowa abinda takeso shi takeyi dan babanmu yace sana’a itace tafi cancanta ga duk diyar daya haifa, ya daina biyan kudin haya yace mu zamu rika biya tunda kowa ya kawo karfi, dan haka duk yayuna suka tashi dan neman na kansu kowa ya kama sana’a amma banda ni,

 

Abinda yasa kuwa shine, lura da irin kyawun da Allah yayi min, karkuyi tunanin kyawu na wasa ko ku lakaba abin da shirme ni nake gaya muku haka, bawai a gidanmu ba gaba daya zuri’armu babu yarinya mai kyau da daukar hankali kamar nawa….

 

YOU MAY LIKE:

  1. GARKUWA Hausa Novel Complete Document
  2. Jarababben Namiji Complete Hausa Novel
  3. Mr Romantic Hausa Novel

2 Trackbacks / Pingbacks

  1. Sabbin Hausa Novel 2022 Guda 1000 - Examdubs
  2. Bakar Inuwa Hausa Novel Complete - Examdubs

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*