Kadan Daga Cikin Fim Din Makaranta

Kadan Daga Cikin Fim Din Makaranta

 

Wani Scene Da Aka Nuna Cikin Shirin Makaranta, Shirin Da Ake Cewa Yana Koyar Da Jima’i, Inda Aka Nuna Wasu Yan Mata Wata Ta Kama Wata Tana Shinshinan Jikinta Wanda Mutane Suke Cewa Wajen Yayi Kama Da Yan Madigo.

 

 

 

Mashiryin Shirin Ya Saki Cikakken Bidiyon Yanda Abin Ya Kasance A Wajen. Kuma Yayi Bayanin Cewa Duk Zargin Da Akeyi Akan Fim Din Nashi Ba GasKiya Bane.

 

Ku kalli Makaranta Video Anan:

 

 

 

Credit – Hausaloaded

Leave a Reply

Your email address will not be published.