Jaruman Dasuka Shigo Nigeria Yin Film a Kannywood

Jaruman Dasuka Shigo Nigeria Yin Film a Kannywood

 

Jaruman Da Suka Shigo Nigeria Domin Shiga Harkar Fim, Tare Da Kasashensu Da Kuma Wahalar Da Su Sha Kafin Su Shiga Harkar Fim Din.

 

Yawancin Jaruman Dasu Fito Daga Wasu Kasashe Makobtan Kasar Nan Kamar Niger, Ghana, Cameroon, Chad, Gabon Dadai Sauran Kasashe, Da Yawan Su Sukan Shiga Harkar Da Kafar Dama.

Wasun Su Kuma Basu Samun Biyan Bukatar Abin Daya Kawo Su HarKar.

 

Ga CkKakken Bayani Game Dasu Anan.

Leave a Reply

Your email address will not be published.