IZZAR SO EPISODE 75 ORIGINAL

Izzar So Episode 75 Original Download: Shafin Sauke Izzar so episodes Na kowane ranar lahadi.

 

 

A wannan Shafin Zamu rika Dora muku film din izzar so Mai farin jini a kowace Rana ta lahadi da misalin karfe 8:00pm Na dare.

Izzar So Episode 75 Original

 

Izzar so shirine Wanda yasamu karbuwa a kowane lungu da sako Na Nigeria dama kasashen waje. Shirine Wanda bakori entertainment ke kawowa kuma Jarumi Lawan ahmad ne frodusan shirin.

 

 

 

 

 

DOWNLOAD IZZAR SO 75

Nura Mustapha waye shine darekta Na wannan shirin, darakta Mai hazaka sosai kuma ya wallafa Fina finai da damage.

Izzar so episode 75 download

 

Zaku iya sauke izzar so episode 75 a wannan shafin, domin saukeshi kuduba koren rubutun dake kasan wannan rubutun.

 

 

Wasu daga cikin jaruman izzar so 75:

Waye Lawan Ahmad (Umar Hashim) Izzar so?

Lawan Yahaya Ahmad wanda aka fi sani da Umar Hashim a cikin shirin Izzar So fitaccen jarumin kannywood ne, mai shirya fina-finai, kuma Darakta.

 

An haife shi a karamar hukumar jihar Katsina mai suna Bakori. Lawan ya tafi makarantar firamare ta Nadabo dake garin Bakori kafin ya wuce Government Day Secondary School inda ya samu shaidar kammala karatunsa na SSCE.

 

Bayan kammala karatunsa na sakandare, ya ci gaba a Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Jihar Kano, Najeriya.

 

Lawan ya shiga masana’antar Kannywood a shekarar 1999. Fim dinsa na farko shine SIRADI wanda ya fito tare da manyan jarumai a masana’antar.

 

Umar Hashim (Lawan Ahmad) ya zuwa yanzu ya zama daya daga cikin fitattun jaruman Kannywood, ya fito fili ne bayan da ya samu kwarewa a harkar Izzar So.

 

Jerin Sunayen jaruman Izzar so episode 75

 

 1. Ali Nuhu – Matawalle
 2. Lawan Ahmad – Umar Hashim
 3. Aisha najamu – Hajiya nafisa
 4. Khadija yobe – Karima Izzar so
 5. Minal Ahmad – Nana Izzar so
 6. Fatima hamza uruma – Pa Izzar so
 7. Hajara matawalle Izzar so
 8. Nakowa
 9. Bada yaji
 10. Malam Ali
 11. MD izzar so
 12. Hajiya Sarah izzar so, da dai sauransu.

Fina finan Izzar so 75 dasuka wuce a baya

 

IZZAR SO EPISODE 55 DOWNLOAD

IZZAR SO EPISODE 56 ORIGINAL

IZZAR SO EPISODE 57 ORIGINAL

IZZAR SO EPISODE 58 DOWNLOAD

IZZAR SO EPISODE 63 DOWNLOAD

Domin kallon fina-finan izzar so kayi anfani da alamar bincike dake kasan Wannan kundin.

 

Izzar so 75 bakori TV

Wasu Na anfani da wannan Kalmar awajen Neman izzar so a yanan gizo

 

Izzar so 74 bakori tv

 

Izzar so Episode 75 Original download

Wannan Kalmar itama wasu na anfani da Ita wajen binciko shirin izzar so.

 

BAKORI TV

 

Izzar so episode 75
Bakori TV Izzar so

 

 

Bakori TV itace tasha kadai wadda aka ba damar haska Shire shiren izzar so a kowane mako. Tashar tana da mambobi dubu 755k Kuka izuwa yau an wallafa bidiyo 128 a shafin.

 

BAKORI TV CHANNEL

 

Cikakken Tarihin Lawan Ahmad Izzar so

Lawan Ahmad fitaccen jarumin film ne kuma mai shiryawa na masana’antar Kannywood. Lawan Ahmad ya kasance a kungiyar FKD production wadda Ali Nuhu ke jagoranta.

Lawan Ahmad dai an haifeshi a 13 March, 1982 cikin garin Bakori dake Katsina state Nigeria.

Matakin Karatun Lawan Ahmad Izzar so

Lawan Ahmad yayi makarantar Nadabo primary school dake Bakori sannan government secondary school bakori amm ya kammala karatunshi a government secondary school sharada Kano state. Lawan Ahmad ya cigaba da karatu a college of eduction Kano sannan Yusuf Maitama Sule University Kano.

Fina-Finan Lawan Ahmad

 • Zuma
 • Sharhi
 • Bakace
 • Kolo
 • Taraliya
 • Sansani
 • Sai wata rana
 • Wasila 2010
 • Haske
 • Kalamu Wahid
 • Siradi
 • Maya
 • Muradin Kaina
 • Ni da kai da shi
 • Shanya
 • Bani Ba ke
 • Abun da Kayi
 • Izzar so 75

Kyaututtukan Da Lawan Ahmad Ya Lashe

Lawan Ahmad ya lashe kyaututtuka da dama dan gane da sana’arshi ta Kannywood

 • Best sabon jarumi cikin film din Zuma daga MTN awards 2004
 • Best supporting actor na MTN awards 2016
 • Best popular actor na Katsina hero awards 2017
 • An bashi best actor na afro hollywood awards London cikin film din Zan Rayu DaKe 2019

Zaku So Ku Karanta:

Fatima Hamza Uruma (PA) Izzar So 75 Biography

 

Fatima Hamza Uruma also popularly known as PA. She got her nickname in Izzar So one of the most watched Hausa movies, She acted as a PA to manager of a company Hajiya Nafisa Izzar So.

 

Fatima Hamza Uruma (PA) Izzar So Age

 

The actual age of this beautiful actress is not yet known as she kept her information secret. but as soon as we get an information about her age we will update this article.

 

Fatima Hamza Uruma (PA) Izzar So Tribe, State Of Origin, Real Name

 

Fatima Hamza is a Hausa/Fulani by tribe, She was born in Kano state, Her real name is Fatima Hamza Uruma as stated above and she known as P.A in Izzar So movie.

 

Fatima Hamza Uruma (PA) Izzar So Net Worth

 

Fatima Hamza Uruma net worth is not yet estimated official but considering her way of living, her expenses and other factors we say that she have an estimate net worth of 4-8 millions Naira.

 

Fatima Hamza Uruma (PA) Izzar So Phone Number

 

Fatima Hamza phone number is very easy to get especially when you want to have a serious business with her. You can have her phone number by chatting her directly in Instagram as it’s the only social media most of the celebrities are using anytime.

 

Izzar so 75 Photos

 

Izzar so 75
Izzar so episode 75

 

 

Izzar so episode 75

 

One Comment on “IZZAR SO EPISODE 75 ORIGINAL”

Leave a Reply

Your email address will not be published.