Shawari,,yakamata Hajiya Nafisa Alhakki yahauta tayi hatsari yadda zatasami rauni da bazataiya zuwa aikiba sai matawalle yadora Hajara kanwanta a kujeranta a matsayin wucin gadi kafin tasami lafiya,Hajara tasan dukkan mutanen dasuke bayan Nafisa domin a cutar da kamfani suma sunsan tasan hakan.sai takawo cigaba a kankanin lokaci wanda sai matawalle ya karramata.kudirin Nafisa duk Hajara tadakatar dasu tayi manya manyan taruka kamar uku tagaiyaci masu ilimi,kufi,manyan jamian gonna to,da sauransu .wannan zai kawatar kuma Yan kallo da magoya baya zasuyi farin ciki da hakan