Ina rokon gwamnati da ta kara sanya wani lokacin nan gaba don in shiya—Abduljabbar

 

Kamar yadda BBC Hausa ta ruwaito Sheikh Abduljabbar ya ce dukkan kalaman da ake cewa ya yi Malaman da yake Mukabala da su sun gaza musantawa ko karyata Hadisan da ke cewar Buhkari ya rawaito su da suke taba janabin Annabi SAW.

 

Malam Abubakar Madatai ya yi kira ga Malam Abduljabbar ya tuba domin a cewarsa duk ya taɓa mutuncin Annabi SAW hukuncin kisa ne ya tabbata a kansa.

Malamin ya shawarci Malam Abduljabbar ya fito ya tuba ya nemi afuwar alummar musulmi cewar ya yi kuskure a yafe masa.

Sannan Malam Abdukjabbar ya nemi da a kara sanya wani lokaci nan gaba domin ya shirya.

 

Kun kuna goyon bayan hakan?

Leave a Reply

Your email address will not be published.