Hanyoyin da za kabi don zuwa garin da ake bada kyautar naira miliyan 13 ga duk wanda ya koma

Hanyoyin da za kabi don zuwa garin da ake bada kyautar naira miliyan 13 ga duk wanda ya koma

 

BBC ta bayar da rahoton wani gari wanda ake bayar da kyautar tsabar kudi ga duk mutumin da ya koma can da zama garin da ake ba mutum kyautar $33,000 ga duk wanda ya koma…

.
A garin da ke kasar Italy, hukumominsa na biyan matasa kudi har $33,000 (fiye da naira miliyan 13) saboda su koma can su zauna da zama.

 

A halin yanzu, mutanen da ke zaune a garin, mai suna Calabria, ba su wuce 2,000 ba. Wannan ya sa gwamnatin yankin ta dauki matakin don bunkasa yawan al’ummar garin.

One Comment on “Hanyoyin da za kabi don zuwa garin da ake bada kyautar naira miliyan 13 ga duk wanda ya koma”

Leave a Reply

Your email address will not be published.