Hamisu breaker songs | Hamisu breaker audio | Hamisu breaker 2022

Hamisu Breaker : Hamisu breaker songs,hamisu breaker audio,hamisu breaker 2022.

 

Barka da Zuwa wannan Shafi Mai Albarka Inda Zaka/ki samu hamisu breaker songs,hamisu breaker audio dakuma hamisu breaker 2022.

hamisu breaker songs

Da farko dai inaso nafara da bayanin wanene Hamisu breaker? Hamisu Sa’id Yusuf Wanda akafi sani da Hamisu breaker Shaharareen mawaki ne Wanda yayi suna sosai acikin gida najeriya da kuma kasashen waje.

 

Hamisu breaker Songs

An haifi Hamisu Breaker a shekarar 1993 a karamar hukumar Dorayi Gwale da ke Kano. Ya yi makarantar firamare da sakandare a Dorayi Kano. Bai ci gaba da karatunsa na sakandare ba amma ya shiga harkar waka sosai. Ya zuwa 2021, Hamisu yana da shekaru 28.

Wasu daga cikin Hamisu breaker Songs

 • Hamisu breaker jarumar Mata
 • Yada kunne yaji
 • Kanwata
 • Assalamu akaiki
 • Kalmar so
 • Zumar Kauna
 • Soyayya
 • Muradin zuciya
 • Bangajiba
 • Some
 • Masoyiya
 • Nagane duniya
 • Daga yarda, Da dai sauransu.

Hamisu Breaker Audio

Hamisu ya fara waka tun yana Sakandare kuma yayi wakoki da dama kafin ya fara fitar da Album dinsa Kuma wakarsa da ta fi kowacce karbuwa ita ce Jaruma.

 

A shekarar 2020, Jaruma ita ce wakar Hausa da aka fi kallo a YouTube, wacce ita ce mafi girma a tarihin wakokin Hausa.

 

Hamisu breaker 2022

Breaker zai sako wani zazzafan Album a farkon shekarar 2022, Domun samun wannan album din sai Ku kasance da wannan shafin namu akai akai.

Leave a Reply

Your email address will not be published.