Hamisu Breaker – Sai DaKe (Audio & Video)

[ad_1]

Zazzafar waka daga bakin shahararren mawakin hausar nan watp Hamisu Breaker mai taken “Sai Dake”… Wannan waakar dai daga ji kunsan ta soyayya ce ba sai an fidi maku ba.

Duk da daman kunsa mawakin yafi karfi akan wakokin soyayya, Haka ma daga jin sunan wakar Kunsan inda ta dosa Domin a Hausance Idan akace kalmar Sai Dake to ana nufin Duk Abinda zaiyi dole sai ya saka ta.

Hot song from the famous Hausa singer watp Hamisu Breaker titled “Sai Dake” …  Even though you know the singer is stronger than love songs, you also know the name of the song. In Hausa, the word “Sai Dake” means everything that has to be done with you.

Leave a Reply

Your email address will not be published.