[ad_1]
Hamis Breaker Mai Jaruma ya fito da wani sabon salo a farkon wannan shekarar inda ya saki bidiyon wakar sa wadda yayi tun a shekarar 2020 wato Yadda Kunne Yaji.
an haska bidiyon wannan wakar ne tare da jaruma Mome Gombe kamar yadda suka saba fitowa tare a bidiyon wakokin sa.
[ad_2]