Hamisu breaker Alkhairi EP Album 2021

Hamisu breaker Alkhairi EP Album 2021

Mawaki Mai lokaci kuma sanannen mawakin hausar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker zai saki sabon kundin wakokinsa mai suna “Alkhairi EP Album”.

Hamisu Breaker ya bayyana ranar da zai saki wannan kundin wakokin a shafinsa na Instagram, inda yace zai sakeshi ranar 21 ga watan July 2021.

Kudin nasa ya samu kwararrun makada daban daban wanda suka hada da Kasheepu Amjad, Prince Production, Mai Atampa, Abdul Ziro, Zahraddin, Isma’il Guitar.

Alkhairi Album banner by blogloaded

Hamisu breaker Alkhairi Album Tracklist

1. Manyan Mata

2. Assalamu Alaiki

3. Habibty

4. Soyayya

5. Ki Bani Dama

6. Na Fara Soyayya

7. Muradin Zuciya

8. Gimbiya

9. So Gaskiya Ne

10. Sirrina

11. Kada Ki Barni

12. Dani Dake

13. Sarauniya Ta Boye

14. Jinin jikina

Bonus Track:

1. Dan Dako

Leave a Reply

Your email address will not be published.