Gwamnatin tarayya ta ware Biliyan 240 dan baiwa ‘yan Najeriya sabon tallafi

Gwamnatin tarayya ta sanar da ware Biliyan 240 dan tallafawa bangaren nishadi da kimiyya da fasaha.

 

Ta sanar da cewa, za’a fara bayar da bashinne nan da karshen shekarar nan ta 2021

Gwamnatin zata samu kudinne daga Bankin Raya Africa, AFDB wanda suka kai dala miliyan 500.

 

Kakakin mataimakin Shugaban kasa, Laolu Akande ya tabbbatar da maganar bashin, kamar yanda Vanguard ta ruwaito

Leave a Reply

Your email address will not be published.