Dr Khaleel Hausa Novel Complete

Dr Khaleel Hausa Novel Complete

 

 

Dr Khaleel NOVEL Complete
Name dr khaleel Hausa novel
Author ZG Sidi
Size 242 KB
File Type TXT
uploader ZG hausanovels
ebook compiler Hausa ebooks
Price Free
Source ZG HAUSA NOVELS
Group NIL
Story Created Story
Image Credit zamgist.com.ng
date modified 5 jan 2022
Tags dr khaleel hausa novel,dr khaleel hausa novel 20,dr khaleel hausa novel chapter 23,dr khaleel hausa novel 1,dr khaleel hausa novel part 1,dr khaleel hausa novel page 1,dr khaleel hausa novel page 13,dr khaleel hausa novel page 21,dr khaleel hausa novel page 17,dr khaleel hausa novel 30,dr khaleel hausa novel complete,dr khaleel hausa novel

 

 

Note that – our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT 

 

Kadan daga Cikin Dr Khaleel Hausa Novel Complete

Dr Khaleel Hausa Novel Complete

A hankali yake cin fruit Salad din dake gabansa kansa a sunkuye yana murmushin nan nasa mae kyau da ya kai ga har ana iya ganin dimples dinsa, ya girgixa kai snn ya dago yana kallon matashiyar matar dake xaune kan kujerar dake kallon nasa fuskarta a daure ta kafa masa ido tana kallo.

 

Mrmushi ya kuma yi mai sauti xae yi magana ta rigasa a fusace tace “ohh ga mahaukaciya na magana ko Khaleel, ni ce ma na xama abun dariyarka knn” ya dan marairaice ya ajiye fork din hannunsa yace “ba hka bane Mum, kiyi hkuri,” ya dan shafa kansa da damuwa yace “kinsan komai fa lkci ne mum,

 

kawae su Ummi da Abba sun kasa gane hkn ne, sun ki fahimtar abinda nake nufi am just bored of all dis….” shafa kansa ya kuma yi har lkcn fuskarsa na dauke da damuwa yana kallon Small mum din tasa, sallamar da aka yi yasa duk suka maida hankalinsu ga bakin kofa tare da amsa sallamar, mikewa mum tayi ganin baki tayi da fara’arta tana masu sannu da xuwa suka karaso cikin falon aka shiga gaggaisawa,

 

Ku Karanta: 

Azima Da Aziza macizai ne complete hausa novel

 

Khaleel ya mike yana kallon Small mum din tasa yace “to mumy sae na kuma dawowa ko xuwa gobe” tace “a’a ka dae dawo xuwa anjima da daddare bamu gama magana ba” yyi murmushi yace “in’sha Allah mum” bowl din fruit Salad din da ya ci ya dauka xae kai kitchen tace “a’a ka bar shi kawae xa a kwashe” yace “No bari in kai mum” ya nufi kitchen da bowl din ya ajiya snn ya fito yyi ma bakin sallama ya fice daga falon yana kallon agogon hannunsa,

 

gun motarsa ya nufa yana tafe yana satan kallon wata bishiya dake dauke da fararen kujerun roba da table a karkashinta ya ga ko wa inda ya gani daxu gurin suna nan ko sun bar wajen, suna xaune ko har lkcn su biyu kmr ynda ya samesu da ya shigo,

 

Sae dae wnn karan ba hira suke ba daya na danna wayarta daya kuma na waya ne, hada ido suka yi da warce ke danna waya don ita ma satan kallon nasa take, ya dauke kansa da sauri, ita ko kallon me wayar tayi tana ‘yar dariya tace “dubi gantalalle neman gaisuwata yake” da sauri tayi pretend tace “lahh Ya Khaleel yaushe ka xo” juyawa yyi yana kallonta duk da yasan taga shigowarsa daxu bbu yabo bbu fallasa yace “kin ban sako ne” ta dan yatsine fuska tace “No kawae nayi mamakin ganin ka a gidanmu ne yau,

 

Coz ba saba xuwa kayi ba, any way ina yini” ya watsa mata wani mugun kallo ya bude motarsa ya shige yyi horn mai gadi ya bude masa gate ya fice daga gidan, dariya ta saki tana kallon kawarta da ta kasa ci gaba da wayan da take ta rakasa da kallo har ta daina hango motarsa mai gadi ya rufe gate din, can ta maida kallonta ga kawarta dake ta faman dariya ta sauke ajiyar xuciya tace “gaskiya gayen nn ya hadu Meenah, ni dae hka kawae naji yana burgeni,”

 

Wasu Na Karatun: BINTU DIYAR BAYI CE Hausa Novel Complete Document

 

Meenah tayi ma kawarta ta wani irin kallo tace “shi Khaleel din ke burgeki? Tabdi da kinsan halinsa da baxa ki ce komai ba wllh! wnn mugun dan rainin hankalin, ae ni tun da na taso kallon arziki bae taba hada mu ba kin dae ga dan uwana ne, ki bari xan baki lbrin ko waye shi salma, kin taba ganin wani cousin dina ya shigo gidan nn ban gaishesa ba, kuma kin dae san ni da son xumunci Salma,

 

Tunda har ki ka ga Khaleel ya shigo gidanmu ban gaida sa ba na dauke kai kiyi shiru kawae” Salma tace “haba abun ya ban mmki wllh, to Allah shi kyauta, ni dae mu shiga ciki in yi ma Momy sallama in kama hanyar gida kafin Mama ta fara kirana” Meenah tace “haba tun da wuri hka, to ki bari bakinta su tafi mana,

 

nasan ba dde wa xa su yi ba” Salma ta harare ta tace “lallai kam da yake ke a gidan ku kike ba shiyasa xaki ce in jira bakin da ban san ranan tafiyarsu ba su wuce” mikewa salma tayi ta nufi cikin gida, Meenah ta mike tana dariya ta bita suka shiga falon a tare. Barkan Ku da Sallah sisterz.

 

Dr Khaleel Hausa Novel Complete Document Download:

 

 

DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published.