Jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya zabgawa jaruma Hannatu Usman mugun mari.
Lamarin ya faru ne a Kano inda ake daukar shirin Bugun Zuciyar Masoya kashi na 37.
Yunkurin cire jarumar ne ya fusatata har ya kai ga jarumin ya zageta sannan ya zabga mata mari.