Jarumi Lawan ahmad Wanda kuka fi sani da (Umar hashim) Acikin Shirin Izzar so yayi bayani Akan izzar so episode 71 Ayau. Ga bayanin nasa Lamar haka.
IZZAR SO EPISODE 71 Yau A Tasharmu Ta BAKORI TV Kuci Gaba Da Subscribing Din BAKORI TV Mai Adadin Subscribers 737k Zuwa Sama Domin Chigaba Da Kallon IZZAR SO A BAKORI TV Mungode.
Izzar so Episode 71 Original
Zamu sakar muku izzar so a wannan Shafin dakarfe 8:00pm Na dare Insha Allah.
Watch : IZZAR SO EPISODE 69 ORIGINAL
Channel : BAKORI TV