Bagidajiya Hausa Novel Pdf

Bagidajiya Hausa Novel Pdf
Rate this post

Bagidajiya Hausa Novel Pdf: A wannan shafin mun kawo muku littafin bagidajiya hausa novel wattpad,bagidajiya hausa novel page 1,bagidajiya hausa novel page 9,bagidajiya hausa novel page 4.

bagidajiya hausa novel 10,bagidajiya hausa novel 3,bagidajiya hausa novel 2,bagidajiya hausa novel page 3,bagidajiya hausa novel page 8,bagidajiya hausa novel pdf,bagidajiya hausa novel complete.

http bagidajiya hausa novel,hausa novels list,littafin bagidajiya hausa novel,www.bagidajiya hausa novel.com,Bagidajiya Hausa novel

 

Bagidajiya Hausa Novel Pdf

BooK Title Bagidajiya Hausa Novel Pdf
Author Oum Aphnan
Contents complete
File Size 500kb
Upload Date 27th August, 2022
Uploaded by Zamgist
WhatsApp Click Here

DOWNLOAD

Karanta Kadan daga cikin Bagidajiya Hausa Novel Pdf

BAGIDAJIYA

(Sabon salo)

✓Fun

✓Love

✓Love

Na…Oum Aphnan

1

Bismillah – rahmanir -raheem

Zuntu,Soba local gov’t
_Ƙauyen Turunku

Wani irin gudu takeci uwa rainta zai fita,sakamakon ganin ‘yan kungiyarta suna dab da shigewa rutsutsin wajen gonakin.kwalla ma daya daga cikin su kiratakeyi da karfi, hakan yasa suka dakata da tafiyan.

Har ta Karaso cikeda haki
“K’ure dadi nine zakuyiwa wulakanci ko?,wato da bansauriba tafiya zakuyi kubarniko?”

“Laa bahaka bane indo kinsanifa sarai lokacin birek gajerene…gashi munada yawa masu cin gwavan inba muje da wuriba za’a iya komawa aji ,ko masu gonan su zo”

“Wooo, kahe da sunhememu…hanzarta mu higa layi yanda akasa ba ,kasan gonan nan akwai hi da hammatsi” tafada da lalataccen hausan ta na gidadawan ‘kauye Layi maza uku sukayi agabanta sai rahane kawarta ta biyar sauran mazan abayansu

A hankali take tafiya sadaf sadaf cikeda tsoron karta taka kan maciji…har suka iso fili suka fito sosai iya ganin ka mai cikeda bishiyoyin mangoro da guava.

Daf undo tahaye nagovan tana watse masu suna watsawa abuhu

Dagacan nesa wani mutumi dake gyangyadi karkashin bishiya da zugegen dorina a gabansa, ga dukkan alamu maigadin wajen ne,ya hango su a hankali yashiga sad’ad’awa wajenda suke,karaf kan idon indo,dirkowa tayi akan bishiyar jikake tif!

Hada baki sauran sukayi suna fadin “lafiya?”
Ai yankan hanya tayi da gudu tana gayamasu cikib waka faditake”ga mai gona ga mai gona nan…Wanda yakalla banyafeba”.

Zakuso Ku Karanta wadannan littafan:

Haba kafa mai naci banvakiba,shimako maigadin yadade masu baya .gudu sukaringayi tun suna jin nishad’i har indo tafara kuka ,tuni a hanyar sun zubarda buhun goban amma mutiminka yaki daina binsu, har suka shiga filin makarantan yana binsu.daidai nan aka kada kararrawa na komawa aji, ai dagudu suka hade da yara kowa yayi ajinsu.

Koda maigadi yaga sun tsira ,takaicin gudun da yayi yakeyi,atake yayanke shawarar tafiya ofishin malamai yakai kararsu
Duk ko malaman suna nan…

Discipline master ne yamike cikeda fushi yacewa mutumin “yi hakuri malam ,yanzu duk sun gama shiga aji don haka muje inzaja iya ganesu a tsintosu”

“Tabbas zangane ,wannan mai muryar chanisawan(yana nufin indo)

Aji aji yaringa zagawa dashi ,har sukazo js 3 anan tun kafin sushigo yayi idobiyu da idon indo ta windown ajin ,ido ranbadadau da kwalli. Daganinta kaga Mara gaskiya.

” malam itace wagga”yanuna ta da yatsa da sauri
Malamin bai wani damuba don yasan indai indoce zata aikata abunda yafi haka

“Fito gaban allo kowa yaganki barauniya,ina sauran?” Cewar discipline master.

Ganin ba matsera yasa tafito tana muzurai,kyar tayi da ido ma en ajin
“K’ura dadi,lafazi,rahane….kai nagaji dakiran sunayenku,malamai ai he kuhito ko”
Ba arziki suka yo waje ,don sunsan inya zakado su zafa adake sun,sukuma bi hanya itama ta narka.
dukansu saida suka fito malamin ya mikama maigona bulala yazanesu…haba kura dadi yafara gaba shine dama bai tsoron bulala, sauke masa da yafara yi ,azabar dukan yagigitashi kwara ihu yakeyi iya karfinsa,tuni idon indo ya raina fata,baya taringa yi har tajingina da gajeran windon ajin basu yi auneba saidai sukaji dirkanta cikin gonakin bayan ajinsu,kalkalawa tayi da gudu ‘yan ajin akasa sukabita amma haka suka kare gudun su suka dawo don tab’ace masu.
Dabalain gudu tashiga gidan,mama na tsugune tana wankin waken alala bataji shigiwarta ba saidai taga giftawarta tayi ciki da roban waken.
Mikewa mama tayi tana tafa hannu tareda sallallami
“Auta wa kuma kika tono yau ?ina makarantab?kifito inji nace”

“Alkur’an mama banfitotwa sukamani….ke makarantan ma anbari daga yau…yasin yau ban kwanan garin nan tunda kowa ya tsaneni”

Shigowa dakin tayi ,taciro ta a bayan kofan.
“To kwantarda hankalinki kimun bayani sosai”
Hmmm inazuwa ” randa tanufa ta dibi ruwa a mod’a tashiga kwankwa’da daga nesa kanajin karan wucewar ruwan.tana gama sha ta suri buta taje bakin vandakin gidan ta tsula fitsarinta yako gangaro wajen dakin yaya(kishiyar mamanta)ta kakkabe jikinta tashigo daki.
Mama nanan zuru tana jiran fitowa r ta, zama tayi kan tabarma gefen mama tayi gyaran murya tasoma koromata bayani

“Mama ina gonan gobannan danake kawo maki kinaci ,kina tond’e baki?todai yau dubunmu tacika dinko su rahane yau sunkade har buzunsu da duka….”

“Ke tsaya auta menene na duka kusiya Abu da kudinku?”

“Tab lallai ma to debosu mukeyi ,hannu nki ana ke hin dauka kudi muke basu to yasin yau ban zaman garin nan Zaria ba nufa gidan anty,bazan zauna me gari yazo akamoniba,dama gashi da jikakka tsakanina dashi….ki tashi ki shirya mun kaya don alkuran akazo kamani zance kece barauniyar zaunen ,akama dake…”

“Auta nice barauniyar ?to ba inda zaki kijamasu magana ,acan su basu saba da hayani yaba ,unguwarsu na natsatsune”

Geiwoyinta tasa a kasa tana rokonta “mama nice fa autarki indo,zakiso akashani,ji nake idan na kara kwana ajalina kekira ,konafada ruwa ko rijiya…

…..to shahararriya fito ki wanke fitsarin da kikayi ….ace kaf ,kafin gidannan kin karyesu da fitsari?komai nagida kin lalaceshi ,mudai anhaifo mana annoba”

“Bani bace annoba sunusi danki shine annoba”buge bakinta mama tayi,tasoma ba yaya hakuri

” yimana shiru baqar algunguma…ba kece kikajaba,to maza sata tawankemun kofar daki don bazan dauki cin kashiba”Tsidik tayi mata a gaba

“Ninan na isheki ,kuma tunda kika zagi uwata abakin wankin fitsarin kofar dakin ki”
Tayi shigewarta muryan daki tahaye gado,masifa taringa yi kamar zata ari baki tagaji tafita ,don takaici ya hana mama bintu magana.

saida taji tsiyar ya kwanta,tashiga tasameta tayi daidai a gado tana barci hankali kwance.daka Mata duka tayi acinya
“Jai’rah tashi ki hada kayan ki kitafi zarian,konaji kunne na kwana biyu”

Aidasauri tafigi Ghana mustgo tagaudanna kayanta acikin.

taje tadako tsaminta tadan gurza Vaseline guburi guburi,tayafa kanannadadden mayafintada kila baitava ganin iron ba a rayuwar sa

“Mama na shirya sallameni,karsu taso makarantan” tsaki tayi ta kwanto hannun zani taciro Dari biyar tabata,tashi ga rumbu ta jibgo kayan tsaraba irin nasu na ‘yankauye tabata takai masu.mai baro tafita tanemo ya kwashe kayan ta suka tafi tasha,saida tajita a motar Zaria.

kuma tacika sun hau kwalta tafara jin daidai a ranta”cab ai Yaseen sai na huta na watanni zandawo lokacin komai ya lafa…,”tunanin rayuwar ta data gudanar a garinsun yasoma dawowa kwanyarta,tartar………

_NDA_
Wani handsome sojane fari tar kyakyawa ajin farko sanye cikin farar T-shirt da gajeren wandon kakinsu, nagani tsaye acikin filin wajen training din ‘yan Navy acikin makarantar NDA ta kaduna,gadai dukkan alamu dalibin department dinne .waya yakeyi cikin natsuwa…

ayanayinsa da yanda yake harhad’a maganarsa zakagane shid’in bamai cika son hayaniya bane,da yawan surutu….

daidai nan wata matashiyar inyamura takaraso wajen dayake itakuma cikin complete shigan uniform dinsu na navy,amma tana d’auke da alamar ‘yan shekaran farko,acikin collegin.

Tana ganin sa ta fara feck call,”hello my friend,can u hear me?…eh I told u what man can do,a woman can do beyond… Letz…”rashin sani kenan donko.

Awani bala’in zuciye yaje ya shaqota ya jefata cikin wani tabon jar kasa mai dauke da ruwa kimbul,tako fada ta fuska, ji kake facccch!, yayi saurin bin bayanta kafin ta dago yataka keyarta fuskarta dakanta yalume cikin ruwan jar kasan mai kamada yanbu na training dinsu.

haba wutsil witsil takeyi da kafa kamar kifi, tana kuka amma bakaji saima ruwan dake shigamata ta hanci da baki,adole tai shiru cikin sadakar da cigaban rayuwa.shikan gogan ko a jikinsa saima yacigaba da wayarsa.

Da sauri wani matashin sojan ya ‘karaso wajen dasuke,rai a ‘bace ya saita cinyar kafar da ya daura akanta ,ya kaimasa tokari da sauri yad’an goce, cikin sauri yayi azamar janyota ya watsar gefe,sannan ya soma magana.

“Farouk yaushe kazama maras imani ?,kashata zakayi komene,jibe tafa wannan tama suma…taimaka mukaita asibiti”

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*