Auta Mg Boy kece dai ft Abdul M shareef
Auta m boy yayi kokarin wajen rare wakar kece dai Wanda inda ta samu hawan matashi da matashiya mai tasowa.
Kece dai waka ce da akwai baitocinta sun samu karbuwa a wajen mutane sosai da sosai.
Inda abdul m shareef yayi kokari a wajen wakar.