Auren Sha’awa Hausa Novel By Oum Aphnan

Auren Sha'awa Hausa Novel By Oum Aphnan
Rate this post

Auren Sha’awa Hausa Novel By Oum Aphnan: A wannan shafin zaku karanta littafin auren sha’awa complete Hausa Novel.

Auren Sha’awa Hausa Novel By Oum Aphnan

 

 

Novel Title Auren Sha’awa Hausa Novel
Author Oum Aphnan
File uploader Examdubs
File Size 400kb
Price Free
Tags Romantic Hausa novels

 

 

Ga Kadan daga cikin abunda littafin auren sha’awa yakunsa

AUREN SHA’AWA By OUM APHNAN 5 & 6

 

Zeenah tana fita daga masana’antan Alhaji buba ,jan ƙafarta ta ringayi ,sam ta kasa gane ina ta nufa,tayi tafiya maras tsayi,kafin tafito kan kwalta gefe kaɗan ɗan ƙaramin kasuwa ne mai ɗauke da cinkosan jama’a ,sosai take cilla ƙafarta ,tana ƙoƙarin kaucewa mutanen ,ashe gabaɗaya hayewa kan titin kwaltan tayi.

Abdulrahman dake ta sauri akan taxi ɗinsa zaije ɗauko wasu kaya da wata hajiya tayi siyayya a cikin kasuwar ta kirasa a waya ta umurcesa yaje ya amso mata.

Bai auneba yaga mace ta shigo gabansa,kamar wacce aka hankaɗo ,A gaggauce ya take wani wawan birki ,sannan ya buɗe murfin drivern ya fito ,fuskarsa sakaye sosai cikin hula ƙi sallah(p_cap) .

Cikin rawar jiki ya kewaya inda take “Sannu baiwar allah…ko zaki tashi a hanya ?” banza tayi masa hakan yasashi ɗago dara²n eyes ɗinsa ya sauke akan ta .
Ya kwashi mamakin Ganinta a daidai wannan wajen yanda ta tsaya cak idonta a kakkafe bata ko ƙiftawa Yaso tsorata shi amma cikin sauri ya kamo hannunta “zeenatu,ina kika fito?,kin ganki kuwa ?kina hayyacinki?”

Rumtse ido tayi da ƙarfi sannan ta gwale idonta wanda suka rikiɗe zuwa jajazir ,ta juyesu akan Abdulrahman “Ina lpy”
“No ba lou ba muje taxi ɗina in kaiki gida ” kafiya taso mashi,amma jin horn ɗin masu ababen hawa da tsayawarsa a tsakiyar titi ya tara goslow shi ya sata faɗawa motar da sauri.

Shikam cikin sulɓin jiki ya buɗe ƙofar zai shiga,sai amsar zagi yikeyi wajen mutanen da ya haɗa masu goslow
“wannan meye nashi na tsayawa a tsakiyar titi da fatsetsen ranan nan sai kace zararre sai sambatu yikeyi ko me bautar rana ne dai??…kai nigeria baSuyi Ba amma in ba haka ba ina wasu ƙasashe ina ba mahaukaci laisisin Tuƙi?”

Sosai yaso faɗawa kogin mamaki ,to su basuga matar da yaso kaɗewa bane?.kodai salan aci zarafin ɗan adam?
(Nikam nace Abdulrahman kayi a hankali dai watanan ba zeenan da ka sani bace)

Bata haƙuri yayi sannan ya shiga kasuwar ya karɓi saƙon matar da ta aikosa daganan sukaje ya kaimata ,jin shiru sun ɗauki hanya baisan inda zai kaita ba yasa ya ɗan karkato ya kalleta sam ranta ya tafi wani wajen baya tareda gangar jikinta
A sanyaye yace “Xeenatu!” saida ya maimaita da ɗan ƙarfi sannan ta yi firgigit ta waigo ta kashesa da ido

“Zeenah ina muka nufa?” Sauke wani kasaltancen ajiyar zuciya tayi kana ta fashe da kuka “Bansan inda na nufa ba Abdul,Hajja meenah da Alhaji Buba sun ɓata mun shimfiɗa…” zuru yayi mata da ido

“Wani irin shimfiɗa kuma ,gida ya za ayi ya zama shimfiɗa?”

Sosai yasan ta da hajja ameenah, yasan itace ke shiga tsakanin soyayyar da yikewa zeena to gashi yau sun kwaɓe ga dukkan alamu

“Shikenan bari in kaiki gidana da nike squating da abokina kafin ko kintsa in maidake ƙauyanku,ko har yanzu baki shirya komawa gidan ba?”

Ɗan murmushi tayi “Nagode Abdul”
Dariya yayi “Kajita don masoyi yayiwa masoyiyarsa alfarman wajen kwana menene,kece har yanzu kika kasa gamsuwa da sun da nike maki…Zeenah zan iya sadaukar maki da ko raina kika buƙata indai hakan zaisa ki soni!”
Ɗan murmushin saman leɓe tayi batareda tace komai ba

Tabbas yasan zeenah bata da yawan fara’a amma na yau rashin maganar yayi yawa.

Shuru yayi ya cigaba da tuƙinsa yina tuna ranar farko da ya soma ganinta.

_Marhaba Joints_

Banbareren tebur ne a gaban wasu ƴan mata su biyar cikin nude shiga ,duk wacce ka kalla kasan karuwace me zaman kanta tana jiran costomer
Gaban kan ƙaton tebur ɗin , kwalaben wine ne guda biyu ,sai drinks da ruwa da glass cups

Gang leader ɗinsu(meena) ce ta ƙarewa Daga gaban wajen gidan Ashawon da kallo ,Tana bin jerin ɗirma²n motocin da kowannensu ka kalla tsadajjene ,cikin duhun daren ,baka hangen komai sai hasken danjojin motocin ,daga gefe kuma haskene ya wadata a cikin gidan ashawon,duk wanda ka kalla ƙwaron kansa ne ,a wannan lokacin ba wani ɗan kirki da zaka gani a irin wannan daren.

Kyam idonta ya sauka akan wata lafcecen mota baƙa wuluk ,mai jajayen danjoji har can ƙasa sosai ta sakawa kansu burin shinshinan daloli amma taya??

Kallon sauran yaranta tayi a nutse kafin tace

“Wazai iya zuwa yayo kissing wancan Alhajin ya dawo ,ba tareda ya mareta ba?!”

Kallon inda ta nuna sukayi,A take suka ɗauke wuta ganin ƙasurgumin Alhaji ,yina zaune a cikin motar, dai² ya zuro duk jikinsa waje yina kallon titi,gadai dukkan alamu waya yikeyi mai muhimmanci shi yasashi ɗan buɗo ƙofar.

Don haka tsit sukayi batareda kowa yace tak ba.

Jin shurun yayi yawa yasa ta kallesu 1 by 1 sannan cikin isuwa tace

“Zeenah!” dam gaban wacce aka kira da Zeena ya faɗi.A kuma tsorace ta ɗago ta kalleta zufa a take ya fara wanketa.

“Yau ranar ki ce,munaso yau kyawunki yayi mana rana,Bakida wani excuses yau da zai hanaki bin Umurnina ,don Haka duk cikanmu muke zuwa muyi gwagwarmaya a bamu kuɗi mu baki walwalar da kike ciki yanzu soo,…”

Kafin ta ƙarasa maganar ma,zeena ta ɓalle ƙofar motar ,kanta tsaye ta nufesa

Kallon tausayawa Abdulrahman da uban gidansa ya aikesa nemo cikarsa a cikin gidan karuwan yayi,Cikin son ƙarewa budurwan da aka kira da Zeenaa da kallo ,
Yarinyace da in tayi wuta ya bata shekaru Sha shida a duniya,fara tar tar,leɓɓanta adorable pink mai tsananin taushi,a ɗan ficilin bakinta wanda yake kamar baza a saka cokali ya shigaba,ma’abociyar tsawo dara daran ido da siririn hanci,Jikin mata kam allah yayi halitta kawai,don ba namiji ba ko macece ta ganta sai ta fizgi hankalinta,sak dai Matar Novel Sanye take cikin matsatsen wandon jeans Baƙie da jar riga ya ɗan gota rabin cinya,tayi rolling da baƙin veil ,fuskarta fayau ba ko kwalliya ,ta haɗa giran sama da ƙasa kamar hadari.

Wasu daga cikin littafan dazaku so ku karanta:

Abdulrahman jinjinawa yayi a ransa “Karuwanci ya sakko,yanzu wannan yarinyar mai ta rasa da ta fito yawan dandi?”

Zeena kam Tana zuwa gabansa,kamr yanda aka bata umurni, kawai ta kama jaw ɗinsa ,ta ɗaura leɓɓanta a saman nasa

A tsorace yayi baya ya ƙumu da bayan back seat ɗin da yike da sauri ya datse wayar da yikeyi ,itakuma tayi luuuu ta faɗa jikinsa

Sakin jiki yayi yinajiran saƙon kayan daɗi,saidai me ? Magana ta somayi masa numfashinsu na gwaruwa cikin na junansu

“Alha…ji so nike ka tsinke ni da mari”

Zaro ido yayi a mamakance
Sannan ya Kamo kafaɗunta ya riƙe,gamida ɗago maransa ya manne da nata ,wanda ya sata jin cusss kayan aikinsa sun manne da pup ɗinta ,wani zuuurrr taji kasantuwarta na yarinya matashiya cikin tsinin balagarta,hakan yasa ta ɗauke wuta
Shikuma sai sannan ya ja wani zizzirfan Numfashi

“Me yasa ? Ke mahaukaciya ce?”

Hawaye ya tsiyayo mata a kunci
“Alha..ji Ba lokacin hakan Ka ɗauke ni a matsayin ƴar ka ka galla mun mari ,allah zai baka lada”

Lumshe ido yayi a hankali ya maida hannunsa a ƙeyarta ya tallafo kanta ,ya haɗe tsinin hancinsa da nata ,ya kamo tattausan lip ɗinta dake wani sheƙi ya ja a hankali ya fara tsotsa, ya ware cinyoyinta ta faɗa ciki ya maida ya matseta kamar za ayiwa small baby kitso tana kuka

Aikuwa mutsu² ta farayi amma yaƙi cikata saida ya tsotse bakin son ransa sannan ya saka hannunsa a ƙasan hannuwanta ya ɗagota cak ,ya dawo da ita daga cikin motar ya maido ƙofar ya rufe

Kuka ta fashe masa dashi “Alhaji no! Don allah!”

“Kufa ƴan good evening ne,meye na kuka don yau kinyi babbar kamu? Sunana Alhaji buba gidaje…mai gidan kuɗi ,me kike so na jin daɗin rayuwa? gida?,A’ah mota ko in fitar dake ƙasashen ƙetare ki buɗe ido? Duk zan iya ƴar budurwa ,kedai ki bani dama in kwankwaɗi albarkan maranki ,daki rabawa ƙananun yara gwara ki kawoshi nan wajen irinmu da muka san kimansa zamu siya da manyan kuɗaɗe”

A hankali Abdulrahman driver ya kewayo ,bayan duk ya gama jinsa sannan ya ƙwanƙwasa ƙofa “Alhaji ban ga fa wacce kace in nema a cikin ba”

Cikin sarƙaƙƙen murya yace nasa
“share ga wata tattausan furen na samu,zo kawai mu tafi”

Hawaye ta fara saukewa shikenan yau na faɗa tarko

Shidai Abdulrahman ya shiga mota yayi mata key
Ganin hakan yasa hajja meena tasowa da sauri tana tsaidasu ,sannan ta leƙo
“Zeena acan zaki kwana ko zaki dawo gida yau?”

Idonta ne yayi ƙwal ƙwal ,saita sauke ganinta akan Alhaji buba

“Kece antyn Harka kenan?”
“Exactly Alhaji mai buhun Nairori ,kaganta ƴar Apple ɗinnan zaƙi zatayi ,kaima kaganta da gani zata ɗauki babbar inji farashinta na dabam ne”

WhatsApp Us @ 07034333288

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*