AUDIO : Complete Mp3 Quri’an ~ Noreen Muhammad Siddique

Assalamu alaikum Warahamatullah ina muku sallama irin ta addinin musulunci da muku barka da shigowar wannan wata mai albarka watan Ramadan Allah ya bamu albarkacin da ke cikinsa amen.

 

A yau munzo muku da labari mai dadi wanda duk dan uwa musulmi zaiji dadi idan yaga wannan posting namu wanda mun kawo muku sautin Murya karatun sheikh noreen muhammad sididique wanda mutane suke jin dadin kira’arsa.

Wanda muka yi kokarin kawo muku yadda zaka saukar complete audio mp3 Wanda Sheikh Noreen muhammad sididique babban malamin kasar sudan wanda Allah ya karbi rayuwarsa kwanan baya amma kuma ya bar abun alkhairi da duniyar Musulunci bazata taɓa mantawa da shi ba.

 

Wanda zaku iya saukar da duk ko kuma ko wace aya kake so ka dauko ,ko kuma ku saurara kai tsaye duk wannan shafi mai albarka yayi wannan aiki.

 

Sai ku shiga wannan Link mai alamar Download mp3 Quri’an da ke kasa domin samun Wannan sautin Murya Alkur’ani mai girma.

 

Complete Mp3 Quri’an download ~ Noreen Muhammad Siddique

Sai ayi kokari ayi share zuwa ga yan uwa musulmi yada abun alkhairi kai/ke zaka samu dinbin lada.

Leave a Reply

Your email address will not be published.