An sako ‘yan matan makarantar Zamfara da aka sace – Matawalle

Duk daliban da aka sace daga makarantar kwana da ke jihar Zamfara an sake su kuma sun isa harabar gwamnati, kamar yadda gwamnan jihar ya shaida wa kamfanin dillacin labarai na AFP a ranar Talata.

 

“Ina mai farin cikin sanar da cewa ‘yan matan na da’ yanci,” in ji Dokta Bello Matawalle ga dan jaridar AFP. “Yanzu haka sun isa gidan gwamnati kuma suna cikin koshin lafiya.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.